Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanarwar ta kara da cewa wannan ba sabon abu bane a tarihin siyasar sa, domin tun a shekarar 2003 ya gaza kai bantensa a lokacin da ya bar jamiyyar PDP zuwa APP, inda ya yi takarar gwamn amma bai kai ga nasara ba
Wata babbar kotu a Owerri, babban birnin jihar Imo ta dakatar da rantsar da Mista Calistus Ekenze a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar. Umurnin kotun na zuwa ne a safiyar ranar Talata yayinda ake dab da rantsar da Mista Ekenz
Gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Bindow, da takwaransa na jihar Niger, Abubakar Bello, sun yi watsi da rade-radin dake yawo cewa suna kokarin sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Gwamnonin sun bayyana matsayarsu a wani zantawa
Gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi, yace jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kebbi a shirye suke don yakar kowa da katunan zabensu don tabbatar da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kan mulki a 2019
A wata ganawa da manema labarai suka yi da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau yace ba kada gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne a gabansu ba shida Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba. A bayanin da ya yiwa manema labarai..
Hukumar raya al'adu da sadarwa ta kasar Saudi Arabiya ta bayyana cewar ta baiwa kamfanin Al - Rashid Empire Cinema damar gina gidajen Sinima guda 30 a kasar, wanda ake saka ran za a kamalla a cikin shekaru 3...
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bayyana chanjin shugabanci da aka samu a majalisar dokokin jihar Kano a matsayin wani tsari na karfafa damokradiyan cikin gida. “chanjin shugabanci ya nuna yadda Kano a matsayin jiha ta
Kimanin mutane 6 ne suka rasa rayukan su, inda sama da mutane 69 suka ji munanan raunuka sakamakon wani mummunan hadari daya auku a karamar hukumar Kwali, dake babban birnin tarayya Abuja. Wani wanda hadarin ya auku a gabashin...
Rundunar soji dake aikin mayar da martani cikin gaggawa (Quick Response Force) tayi nasarar cafke wasu 'yan fashi da makami a Felele dake kan hanyar Lokoja zuwa Okene. 'Yan fashin sun yi basaja cikin kakin sojoji domin yaudarar ma
Mudathir Ishaq
Samu kari