Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani jawabi da hukumar ‘yan sanda ta bakin kakakinta na jihar ta Legas, Chike Oti, ta fitar ta bayyana cewar wadanda ta kama din sun balle tare da tsallaka gidan wata mata, Folashade Odunuga, dake lamba 8 a kan titin Ade Onitiri
Ya karbi katin cire kudi na ATM mallakar Godwin Ifraimu tare da wayar tafi da gidanka kirar TECHNO CX wadda kudinta ya kai Naira 50,000, tare da tilasta masa bayyana lambar sirrinsa, ba tare da ya bayyanawa Ephraim laifin da ya
Alkalin kotun mai shari’a A. O Ajibade ta bayar da umarnin garkame Imafidon a gidan yarin Ikoyi tare da umartar da a mika kudin laifin zuwa ga sashen manyan laifuffuka domin zurfafa bincike. Sannan ta dage sauraron shari'ar zuwa 3
Labarin da ke iso mana ba da dadewa ba yana nuni ne da cewa shugabannin darikar Tijjaniyya na jihar Adamawa sun fitar da sanarwa a yau din nan a game da 'yan sabuwar akidar nan ta Hakika ta bulla a jihar inda suka ce sam ba musulm
Da yammacin yau ne dai shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dakta Bukola Saraki ya ayyana barin jam'iyyar sa ta APC mai mulki. Sai dai a lokacin da ya fitar da sanarwar ficewar ta sa, bai yi karin haske ba sosai kuma bai bayyana
Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta shirya tsaf domin kafa sabbin ma'aikatu guda biyu a karkashin babbar ma'akatar dake kula da kimiyya da fasaha watau ministry of Science and Technology
A yau, Talata, ne Jastis Bello Abbas na kotun Sokoto ya wanke tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar naira biliyan 115 tare da wasu mutane uku. Yayinda yake yanke hukuncin, Jasti
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta jihar Ogun ta cafke wani Mahaifi dan shekara 45 da yake zaman daduro da diyarsa da lamarin mai cike da takaici da ya kai ga dankara ma ta juna biyu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito su kuwa layukan CDMA a Najeriya suna nan a dubru dari biyu da dari biyar da sittin da shida, yayin da kayyadaddun layuka suka suka karu daga 137,010 a watan Mayu zuwa 140,627 a watan Yuni.
Mudathir Ishaq
Samu kari