Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daraktan yada labarai na harkokin kasuwancin man S&P Global Platts, Andrew Bennington, ya sanar da hakan a taron kungiyar na ranar Alhamis cewa fara aikin matatar man fetur din zai iya kawo sanadin rufe wasu daga cikin matatun man
Wannan aniya ta su ta sauya sheka ta biyo bayan ajiye aiki da mataimakin gwamnan jihar Farfesa Hafiz Abubakar yayi, wanda shi ma ake kyautata zaton zai bi mai gidansa a siyasa wato tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa Kwankwaso
Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa Matthew Seiyefa da ke zaman darakta mafi girma a hukumar tsaron farin kaya ta kasa shine ya canji Lawal Daura a matsayin sabon shugaban hukumar biyo bayan tsige shi da akayi.
Shugaban jam'iyyar reshen jihar, Mista Hassan Hyat, shine ya yi wannan jan kunne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Jos a ranar Talata ta yau, inda ya gargadin 'yan takarar akan caccakar abokanan su na adawa.
Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara kamar takwaransa, shugaban majalisar dattawa ya isa majalisar dokoki da misalin arfe 5:08 na yammacin ranar Talata, 7 ga watan Agusta bayan mamayar da hukumar DSS ta kai.
Biyo bayan rahotannin da muka samu da da suka tabbatar mana da cewa mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tsige shugaban hukumar tsaro ta sirri, wato DSS, Malam Lawal Daura daga mukaminsa a dazun nan, mun shiga bincik
NAIJ.com ta ruwaito tun a yayin gudanar da yakin neman zabe na shekarar 2015 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin biyan Naira dubu biyar biyar ga yan Najeriya gajiyayyu da wadanda ke cikin matsananciyar bukata.
Jami'ai dake aikin ceto na cigaba da azama wajen neman mutanen da ake zaton buraguzan kasa sun rufe su a wani masallaci na kasar Indonesiya lokacin da girgizar kasa ta afka masu suna sallah. Lamarin da ya auku a ranar Lahadin da t
Rahotanni sun bayyana cewa Muraino ya samu kiran waya a ranar 2 ga watan Agustan nan daga wasu mutane da suka bayyana kan su a matsayin masu garkuwa da mutane, inda suka bayyana masa cewa matarsa Hadijat da kuma ‘yarsa Hamidat mai
Mudathir Ishaq
Samu kari