Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abun mamaki tabbas baya karewa kuma lallai ne idan dai har kana raye, to a kullum kara ilimi mutum ke yi a wannan duniyar tamu. Wani lamarin da ya auku a kasar Najeriya kuma a birnin Legas dake a kudancin kasar shine na wani kanti
A bangaren ta kuwa, National Programme Officer, LYNX, Ganiyu Ibikunle ta bayyana cewa kungiyar su ta horar da sama da matasa 30,000 a Najeriya daga 2004 zuwa yanzu. Ibikunle ta bukaci hadaka daga cibiyoyin gwamnati da kungiyoyi...
Masallaci dai wani tsarkakken wuri ne mai matukar daraja a wajen musulmai a dukkan fadin duniya musamman ma kasantuwar a cikin sa ne musulman suke samun natsuwa suyi munajati da mahaliccin su. Kamar dai yadda musulunci da musulmai
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa ba da dadewa ne ba dai waji jirgi mai saukar angulu kirar helikwafta ya rikito da mutum tara a cikin sa a wasu tsaunuka dake can a kasar Japan. Hotunan farko farko d
Gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress ( APC) guda hudu daga arewa na a jihar Bauchi a yanzu haka domin marawa dan takarar jam’iyyar, Lwal Yahaya Gumau baya domin lashe zaben cike gurbi a yankin Bauchi ta kudu.
Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja a ranar Juma’a, 10 ga watan Agusta, Adams Oshiomhole yace bayan tsige Bukola Saraki jam’iyyar zata yi kokari don tabbatar da cewa an kayar da shi a mazabarsa a 2019.
Dakta Musa ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Gombe a ranar Juma'a ta yau, inda yace binciken masana ya tabbatar da cewa cutar kuturta na ci gaba da yaduwa cikin birnin dake Arewacin kasar nan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta sanar da sanya dokar hana walwala a kananan hukumomi bakwai a jihar. Mai magana da yawun hukumar yan sandan jihar Kamal Abubakar ne ya sanar da haka ranar Alhamis, 9 ga watan Agusta.
Labaran sirri da muke samu daga majiyar mu ta Daily Nigerian sun tabbatar mana da cewa wasu jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress, APC a jihar Taraba na shirin sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki a jihar ta PDP. Manuya da
Mudathir Ishaq
Samu kari