Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar sojin saman Najeriya wacce ake yiwa inkiya da 'Operation Diran Mikiya' ta bayyana cewa sun samu nasarar kashe wasu 'yan ta'adda masu yawan gaske a dajin Sububu, Birnin Magaji da kuma dajin Rugu dake cikin jihar Zamfara...
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Hare-haren na zuwa ne a lokacin da ayarin tawagar soji daban-daban ke taka rawa wajen kakkabe 'yan ta'addar da suka addabi jihar ta Zamfara. A sanarwar da hukumar sojin sama ta fitar ta bakin Ibikunle Daramola, jami'in hulda da ja
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya shiga ganawar sirri da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun. Saraki ya isa gidan Obasanjo da yammacin yau Litinin, 13 ga watan Agusta, 2018.
A safiyar yau ne ‘yan kasuwar waya ta Farm Center dake Kano suka gudanar da zanga-zangar kin amincewa da ikirarin tashinsu da wani attajiri mai suna Alhaji Muntari yayi daga kasuwar baki daya. ‘Yan kasuwar sun yi bore gami da tabb
Cocin THE Christ Chosen Church of God ta nisanta kanta daga dakataccen fasto dinta, Ngbeken Elvis wanda aka rahoto cewa an kama shi ajan mutuwar wata mata mai shekaru 38 uwar yara hudu a karamar hukumar Egor dake jihar Edo.
Kwamitin mutum 3 karkashin jagorancin Justis Abdul Aboki ta dakatar da umurnin kamun a wani hukunci da aka yanke a ranar Litinin, a daukaka karar da Farfesa Mahmood yayi inda ya kalubalanci umurnin Justis Pam na cewa a kama shi.
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
Sanatan jam’yyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Flato, Joshua Dariye, ya musanta rahotannin cewa yana shirin sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Jaridar Tribune ta bada rahoton cewa Dariye ya yi wannan magan
Mudathir Ishaq
Samu kari