Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)

- Sanata Danjuma Goje na jihar Gombe ya angwance da sabuwar amaryarsa Hajiya Aminatu

- An daura auren wanda ya samu halartar manyan kusoshin gwamnati a garin Abuja

- Daga cikin wadanda suka samu halarta akwai Gwamnoni, Ministoci da manyan jami'an gwamnati

Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje a ranar Juma'a ya kara aure inda ya aura Hajiya Aminatu Dahiru Binani, a kasaitaccen biki da aka yi a babban birnin tarayya, Abuja.

Kasaitaccen bikin ya samu wakilcin shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, Gwamna Inuwa Abdulkadir na jihar Gombe, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ministan sadarwa Dr Isa Pantami, Sanata Gabriel Suswam, Abdullahi Adamu da Abdulmumin Jibrin.

An fara daura auren da karfe 2:45 na yammaci yayin da tsofaffin gwAmanoni, Ministoci, sanatoci da 'yan majalisar wakilai suka samu halarta.

A yayin jawabi a bikin, Gwamnan jihar Gombe, Abdulkadir, ya yi addu'a ga angon da dukkan jam'iyyar APC a jihar.

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @Al_Ameen_Yabo
Asali: Twitter

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1

KU KARANTA: An kama dan sandan da je rubuta wa wani jarababawar UTME ta 2020

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1
Asali: Twitter

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1
Asali: Twitter

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1
Asali: Twitter

KU KARANTA: Ina alfahari da ayyukan cigaban da muka yi wa Najeriya tare da Obasanjo - Atiku

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1
Asali: Twitter

Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna)
Sanata Goje ya angwance da hamshakiyar GMD ta kamfanin Binani, Hajiya Aminatu (Hotuna). Hoto daga @mdgoje1
Asali: Twitter

A wani labari na daban, kungiyar matasan arewacin Najeriya (CNNY), ta bukaci tsohon gwamnan jihar Abia, gwamna Orji Uzor Kalu ya tsaya takarar shugabancin kasa a 2023.

Batun Wanda zai maye gurbin shugaban kasa Muhammad Buhari yana ta matsowa saboda saura shekaru 3 wa'adin mulkinsa ya cika.

Hakan zai bai wa 'yan kudancin Najeriya damar fitar da gwaninsu. Jiga-jigan jam'iyyar APC irin su Asiwaju Bola Tinubu ne ake sa ran zasu amshi kujerar mulki da zarar wa'adin shugaba Buhari ya kare a 2023.

CNNY ta ce zasu rike wuta yadda Kalu, wanda yanzu haka sanata ne daga jihar Abia zai maye gurbin shugaban kasa a 2023.

CNNY sun sanar da hakan a wata takardarsu ta ranar 1 ga watan Oktoba, wadda shugaban su Zarewa Salisu Sageer da sakataren su na kasa, Abu Bature Dandume suka sa hannu.

Kamar yadda takardar tazo, "sakamakon zurfin tunani, yasa muke rokon mai girma tsohon gwamnan jihar Abia kuma bulalar majalisa, Sanata Orji Uzor Kalu ya zo yayi takarar shugabancin kasa a shekarar 2023.

"Mun amince dashi, sakamakon hangen nesansa, salon mulkinsa, jajircewarsa, mun yarda zai kawo wa Najeriya cigaba mai tarin yawa."

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng