Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da dai kasar Najeriya na fama da wasu irin matsalolin da ita kadai ke da su, kamar sauran kasashe kasar na da hazikai a dai dai lokacin da kuma take da hatsabibai da daman gaske. A yau dai muna dauke ne da labarin wani mutum d
Bayan kwashe watanni suna zaune a sansanin 'yan gudun hijira, al'ummar jihar Zamfara sun fara komawa gidajensu saboda sojoji da sauran jami'an tsaro sun fara cin galaba kan 'yan bindigan da suka adabi jihar. Mukadashin direktan ya
Wasu dakarun sojin Najeriya dake a wata runduna ta musamman dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Filato sun kashe wani matashi mai shekaru 18 a duniya da gwale-gwale sakamakon zargin sa da akayi da satar wayar Salula. Lamar
Wani magidanci mai shekaru 35 a duniya mai suna Mista Yinka Alabi a ranar Juma'ar da ta gabata ya kai karar matar sa wurin alkalin kotun majistare dake a unguwar Agodi, garin Ibadan babban birnin jihar Oyo. Karar dai wadda ta dauk
Dakarun sojin Najeriya dake fafutukar ganin sun kakkabe dukkan barbashin 'yan ta'addan Boko Haram sun sanar da samun nasarar kashe manyan kwamandojin 'yan ta'addan uku yayin wani artabu da sukayi da su a garin Bama. Babban darakta
A yau, Asabar, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar bazata ga rundunar dakarun soji ta "Ofireshon Sharan Daji, Dirar Mikiya" dake aikin da 'yan ta'addar da suka hana jihar Zamfara zama lafiya. Buhari ya kai ziyarar ne
Samari da dama suna fargaban fara soyaya ko auren mace soja saboda irin labarun da aka dade ana yada wa game da su wanda ake alakantawa da horaswa na aikin soja da suka samu. Galibin mutane na ganin sai sojoji maza kawai ke iya au
Watsi gami da ficewa daga jam'iyyar PDP ta wani tsohon gwamnan jihar Delta, Dakta Emmanuel Uduaghan, ta zamto tamkar wata girgiza ga jam'iyyar da kuma jiga-jiganta na jihar, sai dai wannan rahoto ne mai dadawa ga jam'iyyar APC.
Zaman lafiya na daya daga cikin ababen da ake la'akari dasu wajen lissafa nasarorin da cigaba a gwamnatance. Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta yi alkawarin kawo karshen ta'addancin kungiyar Boko Haram amma kuma gashi yanzu ri
Mudathir Ishaq
Samu kari