Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shuwagabannin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah a karkashin shugaba Sheikh Bala Lau sun halarci taron bude sabon katafaren ofishin kungiyar a bikin Makkah dake kasar Saudiyya, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Mambobin kwamitin koli na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a Najeriya sun amince da sabon tsarin fitar da gwani na 'yan takarar su a dukkan matakai a zaben gama gari na shekarar 2019 dake a tafe kamar dai yadda
Gwamnatin jihar Ebonyi dake a shiyyar kudu maso gabashin kasar nan ta bayar da umurnin kulle fitaccen kamfanin sarrafa shinkafar nan na garin Abakalki sakamakon gano guba da kuma al-gushu a cikin shinkafar su. Haka zalika gwamnati
Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta ce ta shirya tsaf domin kara gina wasu matatun mai na musamman har guda biyu a jahohin Imo da Delta dukkan su dake a kudancin Najeriya. Kamar yadda muk
Da aka tambayeshi game da sauran yan takarar shugaban kasa a PDP, sai yace: “Indai cancanta ake bi ta harkokin siyasa da kuma kwarewa a harkokin ayyukan gwamnati, toh bama ni na sauran jama’ana ganin ni nafi cancanta jam’iyya ta t
A wani labarin kuma wani daga cikin kwamitin yakin neman zaben Kwankwaso, Mohammad Jamo ya bayyana cewa an samu wani sabon wuri da Kwankwaso zai kaddamar da takararsa, inda yace zasu yi amfani da dakin taro na Otal din Chida dake
Wani sakamakon zaben gwaji da jin ra’ayin jama’a da wata cibiyar Turai, Zeus Polls, ta gudanar ya nuna cewar jam’iyyar APC zata yi nasara a zaben 2019 tare da lashe kujerun gwamna fiye da wadanda take da su a yanzu. Kamfanin Dilla
Cikin wasikar da ya aika, manaja Raji yace: “sakamakon ranar Laraba rana ce ta aiki, don haka taro kamar wannan na siyasa zai takura ma ma’aikata gwamnati dake aiki a sakatariya gwamnatin tarayya, wanda take gab da dandalin.”
Wata yarinya mai shekaru 18 ta gamu da ajalinta bayan da wata babbar mota mai dauke da kayan kamfanin Coca Cola ta murkusheta har lahira. Rahotanni sun bayyana cewa Regina Solomon na kokarin tsallaka titi ne a lokacin da motar ta
Mudathir Ishaq
Samu kari