Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Laraba, 5 ga watan Satumba ta tabbatar da cewar ta kammala tattaunawa da gwamnonin jiha da yan majalisar dokoki na kasa da yan da aka zaba a APC dake shirin komawa PDP.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma mai neman tikitin takarar shugabancin kasar a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace shi tun da Allaha yayi shi bai taba satar ko da kwandala ba. Fitaccen dan siya
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma mai neman tikitin takarar shugabancin kasar a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana wasu halaye da yake zargin shugaba Muhammadu Buhari yana da su da ka iya
Fitaccen dan majalisar dattawan Najeriya dake wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani a ranar Talatar da ta gabata ya jagoranci wasu 'yan jam'iyyar APC zuwa hedikwatar ta kai kara. Kamar dai yadda muka samu, Sanata S
Semiu Oluwaseun shine fasinja na farko da suka turo kasa. Dan babur ya taimake shi suka bi motar bayan da ya fada mishi abinda ya faru. A hanyar ne suka tarar da jami'an RRS, inda suka sanar dasu abinda ke faruwa
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu cewa, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana karara rashin amincewar sa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, dangane da batun kafa 'yan sandan jihohi a kasar nan.
Hatta shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi korafi da tsadar kudin fam din takarar shugaban kasa da aka APC ta yanke masa farashi a kan miliyan N55m. Sai dai wasu masoya shugaba Buhari sun ce kar ya damu da tsadar fam domin zasu ha
Mun samu cewa hukumar kastam ta Najeriya ta yi wata gagarumar bajinta da ba ta taba makamanciyar ta ba cikin wata guda a tarihin Najeriya a yayin da ta ke ci gaba da jajircewa wajen samar da kudaden shiga a kasar nan.
Cikin wata sanarwa da shugaban jam’iyyar Abdullahi Sunusi ya fitar bayan taron yace jam’iyyar ta yanke wannan shawarar gudanar da kato bayan kato a zaben fidda gwani na yan takarar shugaban kasa, gwamna, da sauran yan majalisu.
Mudathir Ishaq
Samu kari