Abin da na fada wa shugaban China kan tashar lantarki ta Mambila - shugaba Muhammadu

Abin da na fada wa shugaban China kan tashar lantarki ta Mambila - shugaba Muhammadu

- Kasar Chana zata taimaka a gama aiki a Mambilla

- Har yanzu bashi kawai kasar nan ke ta ci a kasashen waje

- Ziyarar shugaba Buhari ta kawo ci gaba ga Najeriya

Abin da na fada wa shugaban China kan tashar lantarki ta Mambila - shugaba Muhammadu
Abin da na fada wa shugaban China kan tashar lantarki ta Mambila - shugaba Muhammadu
Asali: Twitter

Shugaba Buhari ya kusa kammala ziyarar aikin da yake yi a kasar Sin, inda aka sami gagarumin ci gaba kan yadda aiki zai karasu a tashar lantarki ta Mambilla.

Tashar dai zata baiwa Najeriya Megawatt 3,000 akan wanda kasar ke samar wa.

Biliyoyin daloli ne kasar China ta ranta wa Najeriya, kuma yanzu ma haka zata ci gaba da tallafawa a kan aikin na Mambila.

DUBA WANNAN: Tallafin ilimi daga kamfanin giya

Shafin sadarwar shugaban ce ta tabbatar da hakan a yau, kan ci gaban da ake amu kan sulhu yadda kasar Chana zata ci gaba da tallafawa kasar nan.

Bashin dai ba'a san ranar biyansa ba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel