Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) da kuma hukumar National Hydrological Services Agencies (NHISA) sunyi gargadin cewa jihohi 12 a fadin kasar zasu fuskanci ambaliyar ruwa sakamakon yawan ruwan sama da ake fama da shi.
Jami'an sojin Najeriya na rundunar Lafiya Dole dake fafatawa da 'yan ta'addan Boko Haram a yankunan jahohin Arewa maso gabashin Najeriya sun bayyana samun nasarar kubutar da akalla mutane 21 daga hannun 'yan ta'addan. Wannan dai n
Daruruwan mabiya addinin Shi’a sun gunadar da zanga-zangan lumana domin bukatan sakin shugabansu, Ibrahim El-Zakzaky, wanda yake tsare tun watan Disamban 2015 sakamakon rikici tsakanin mabiyansa da Sojoji. Yan Shi’a sun fara zanga
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bayyana cewa babban dalilin da yasa yake takaran kujerar shugaban kasa a 2019 shine domin ya hada kan dukkanin kabilun Najeriya a waje daya. Saraki ya sanar da hakan a Enugu.
Wannan Mata mai suna Angie Jewitt ta bayyana cewa fatan shine Allah ya raya wannan tinkiya a yadda aka halicceta, don haka ne ma ta wareta daga cikin sauran tumakanta domin ta bada kyakkyawar kulawar da take bukata.
Kungiyar ma'aikatan man fetur ta NUPENG (Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers), ta bai wa dakarun sojin sa'o'i 24 akan su kauracewa farfajiyar wani kamfanin man fertur domin gujewa afkawar ta yajin aiki na kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito binciken cibiyar spectator ya bayyana cewar akwai masu amfan da harshen Hausa miliyan 150 a duk fadin Duniya, hakan ya nuna harshen Hausa ya zarce harshen Punjabi da miliyan biyu, kuma yayi ma harshen J
Hukumar kula da agajin gaggawa na birnin tarayya Abuja FEMA, ta fitar da rahoton cewa dukkan alamu na girgizar kasa sun bayyana a Nigeria, biyo bayan rahotannin girgizar kasa da aka samu a wasu sassa na babban birnin tarayya Abuja
Mahukunta a rukunin kamfanonin albarkatun mai na kasa watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) sun fitar da sanarwa dauke da gamsasshen bayani game da labarin daukar ma'aikata da ake ta rade-raden tana yi. Shugaban sas
Mudathir Ishaq
Samu kari