Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kungiya mai zaman kanta a jihar Katsina, mai fafutukar bunkasa rayuwar matasan yankin Daura (DEYPM), ta ce ta tara Naira Miliyan 70 don gudanar da yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma gwamnan jihar...
Rundunar yan sanda ta kori Gbadamosi Lukman, jami'in runduna ta musamman da ke dakile fashi da makami da garkuwa da mutane, wanda ake zargi da kashe Nafiu Tunde a jihar Osun. Mahaifin yaron da aka kashe, Chief Saditu Nafiu Ayodele
Rahotannin da muka samu yanzu na nuni da cewa wani magidanci dan kasar Kenya, da aka bayyana sunan sa da Dikson Samba, ya kama matarsa da wani kwarto suna fasikanci a kan gadon aurensu, bayan da ya dawo gidan ba tare da ya sanar..
A ranar Juma'a, 7 ga watan Satumba, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi, ya ce a yanzu batattu ne ke jagorantar Nigeria, kwatankwacin wadanda suke tafiya a kwale kwale, ya jirkice suka nutse a ciki.
Kamar yadda kowane dan Adam ya ke da fuska biyu; fushi da dariya, haka shima jarumi Adam A Zango ya ke. Akwai abubuwa da dama da suke sanya shi farin ciki, wasu kuma su sanya shi bakin ciki. Sai dai, dole ne a samu muhimmai daga..
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC ta fara gudanar da bincike kan wani korafi dake da alaka da Abba Kyari, shugaban ma'aikatan shugaban kasa Buhari.
Jaridar Daily Trust a rawaito cewar dakarun soji sun tsare Honarabul Gyendeng ne a shekwatar rundunar OPSH dake Jos da misalign karfe 1:00 na rana bayan ya yi yunkurin ceton wani matashi da rundunar ke tsare das hi tsawon wata biy
Shirin nasu na zuwa ne bayan da Aliyun ya ci kyautar Jarumai a taronsu na 'yan fim. Adam Zangon, yayi jinjina ga ogan nasa, inda ya kira shi da Sarki, kuma Oga, ya kuma taya shi murnar lashe kyautar. A shafinsa na Instagram, Adamu
Labarin da muke samu daga majiyar mu ta tabbatar mana da cewa wasu jama'a a garin Kaduna sun yi ta yiwa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ihun 'ba ma yi, sai Buhari'
Mudathir Ishaq
Samu kari