Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar All Progressives Congress(APC) na Ekiti a ranar Laraba, 12 ga watan Satumba ta bayyana cewar da gwamna Ayodele Fayose yayi zai mika kansa ga hukumar EFCC a ranar da zai bar kujerar mulki a matsayin wani tuggu.
Da yake Magana a sakatariyar APC na kasa dake Abuja bayan mayar da fam dinsa, Sanata Gada yace duba ga harkokin siyasarsa, yana da abuna ke bukata wajen hana jihar Sokoto daga durkushewa ta fannin tattalin arziki.
Labarin da ke shigo mana yanzu na nuna cewa ana artabu tsakanin rundunar 145 Birgade da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram a garin Damasak, jihar Borno. Jami'an sojin sun shiga musayar wutan ne yayinda ya Boko Haram suka kaw
Matar sojan nan mai suna da ya bace kimanin sati biyu da suka shude a kan hanyar sa ta zuwa Bauchi daga garin Abuja mai suna Salamatu Alkali tayi magana game da mijin nata, kamar dai yadda majiyar mu ta jaridar Daily Nigerian ta s
Wata 'yar Najeriya daga bangaren arewacin kasar mai suna Farfesa Hauwa Ibrahim ta samu babban mukami da wata kungiyar dake ayyukan ta a kasashe da kuma ke zaune a garin birnin Paris dake rajin tabbatar da samun sahihiyar demokradi
Tsohon shugaban kasa Goodluck jonathan ya saka alamar tambaya a kan lafiyar hankalin shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole. Jonathan na wannan kalami ne a matsayin martini ga kalaman Oshiomhole na cewar a lokacin mulkin
Gwamnan Jihar Legas, Akinwunmi Ambode a ranar Laraba ya yi karin haske game da rikicin da ake rade-raden ya shiga tsakanin sa da tsohon gwamnan jihar kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), mai mulki watau Cif Bola
Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Yakubu Dogara ya siya takardan bayyana niyyar takaran kujeran majalisar wakilai karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, jaridar Premium Times ta samu daga majiya mai karfi.
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, ya sanar da haka a yau, Laraba, yayin ganawa da wakilan gamayyar kungiyar Turai (EU) karkashin jagorancin Bridget Markussen a ofishinsa dake Abuja. Secondus ya shaidawa wakilan na EU cewa
Mudathir Ishaq
Samu kari