Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rikicin da ke tsakanin gwamnan Nasarawa, Tanko Al-Makura, da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Adamu, ta dauki sabon salo bayan gwamna mai ci ya kafa kwamitin binciken yadda tsohon gwamnan ya gudanar da wasu aiyuka lokacin yana mulk
A ci gaba da fuskantar zaben fitar da gwani da jam'iyyun siyasa na kasar nan ke yi, kamar dai yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayar da umarni. Jam'iyyar APC ta fitar da jadawalin matakan da za ta bi wajen tantan
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya, a Bauchi sun kai mamaya wani dakin ajiyan yan kasuwa a jihar Gombe inda suka kama magunguna na naira miliyan bakwai. Kwanturolan yankin Zone D, Peters Olugboyega, ya bayyana hakan.
A yayin da duniya ta kasance mai yayi kuma juyi-juyi, a yau jaridar NAIJ.com ta kawo muku wasu fitattun 'yan kwallon kafa biyar 'yan asalin nahiyyar Afirka da suka taso cikin talauci amma yanzu sun zamto hamshakan attajirai.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci bikin murnar sa hannun sayar da hannayen jarin Gwamnatin tarayya na kamfanin tsaro da buga kudi na Najeriya ga babban bankin Najeriya. Bashin ya kai akalla N12 biliyan
Fira Ministan kasar India, Mr. Narendra Modi, ya amince tare da rattaba hannu kan sabuwar dokar da ta haramtawa musulmai furta kalmar saki uku a baki ko a rubuce, a lokaci daya. A watan Augusta, NAIJ.com ta ruwaito maku yadda sash
Da take bayyana irin taskun da ta tsinci kanta, Dorothy, daya daga cikin irin yaran da suka tsinci rayuwar cikin wanna muguwar al’ada, ta bayyana said a jama’a suka taru don rike ta domin wanda aka bawa ita ya sadu da ita. Dorothy
A cewar Gemade, dukkan jam’iyyun basa mutunta tsarin mulikn Najeriya balle su yi aiki da abinda yake kunshe cikin kundin tsarinsu. Sanata Gemade ya bayyana cewar rashin shugabanci mai ma’ana karkashin gwamnan Benuwe, Samuel Ortom
Mataimakin shugaban AWAM, wanda ya bayyana hakan a ranar Talata, 18 ga watan Satumba a Lagas yayinda yake zantawa da manema labarai yace birnin ta zamo mafi datti ne sakamakon yunkurin da akeyi na hana ma’ikatan sharan yin aikinsu
Mudathir Ishaq
Samu kari