Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma daya daga cikin manema tikitin takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa shi zai kasance shugaban kasar nan ta Najeriya a 2019.
Rundunar 'yan sanda ajihar Kwara ta samu nasarar cafke 'yan fashi 30 tare da 'yan shan jini a kwaryar garin Ilorin, makwanni biyu bayan kama aikin sabon kwamishinan 'yan sanda na jiahr, Mr. Bolaji Fafowora. Da yake gabatar da...
Hadaddiyar kungiyar kwadago daya kunshi NLC da TUC sun bayyana cewa zasu rufe duk wasu filayen sauka da tashin jirage dake Najeriya don tabbatar da duk ma’aikata sun bi umarnin kungiyar na shiga yajin aikin dindindin a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa game da tabarbarewar zaman lafiya da aka cigaba a yankin gabas ta tsakiya sakamakon rikici tsakanin Falasdinawa da Isara’ilawa tun bayan zaman majalisa na shekarar data gabata.
A ranar Laraba 26 ga watan Satumba ne shuwagabannin kungiyar kwadago suka yanke hukuncin shiga yajin aikin sai baba taji don ganin sun tilasta ma gwamnatin Najeriya biyan naira dubu hamsin da shida(N56,000) a matsayin karancin alb
Jami’an yan sandan farin kaya sun saki dogarin uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha. A ranar Juma’a da ya gabata ne muka ji cewa an kama ADC, Sani Baba-Inna bayan Aisha Buhari ta zarge shi da damfararta.
Hankalin jama'a ya tashi a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun yayinda aka fara harbe-harbe inda mutane suka fara neman mafaka. A unguwar Idiya, Ward 8, Unit 1, karamar hukumar Orolu, wasu yan baranda sun fitittiki jama'a da s
Mista Adamu Garba, mataimakin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya a jihar Gombe, yayi gargadin cewa duk gwamnoni dake adawa da batun kara albashin ma’aikata za su fadi zabe karo na biyu. Garba yayi gargadin ne a wata hira da NAN
An gano dandazon jama’a na tafiya a kafa a hanyar Ipaja Road a Lagas a ranar Alhamis, 27 ga watan Satumba bayan kaddamar da yajin aikin gama gari da kungiyoyin kwadago suka sanar kan lamarin karin albashin ma’aikata.
Mudathir Ishaq
Samu kari