Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kano tare da kamfanin Bovine Masters na Egypt, sun kammala shirye shiryen samar da kamfanin samar da nama na miliyoyin daloli a jihar. Ana sa ran kashi na farkon aikin zai lashe dala miliyan 12, wanda zai kunshi...
Gwamnan jihar Ebonyi, Mr. David Umahi, ya ce sam ba sai ya ci fuskar shugaban kasa Muhammadu Buhari ko zaginsa ba kafin ya nunawa duniya cewa shi mamban jam'iyyar adawa ce ta PDP. Umahi ya bayyana hakan a wani taron...
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya bayyana yanda jam'iyyar ta ke zargin ministan harkokin mata, Hajiya Jumai Alhassan, da cin amanar jam'iyyar ta bayan fage, misalta da yar jam'iyyar APC da rana kuma yar PDP da
Duk da kasancewarsa dan takarar daya tilo daya sayi fam din takarar shugaban kasa a APC, jam’iyyar t ace sai ta gudanar da zabukan tabbatar das hi a fadin jihohin kasar nan domin yin biyayya ga siyasa da kuma nunawa duniya farin
Sanata mai wakiltar mazabar Filato ta Arewa a majalisar dattijai ta kasa kuma tsohon gwamnan jihar, Jonah David Jang, ya yi kira da babbar murya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamna Simon Lalong da su yi murabus daga ofishi
A jiya ne dai 'yan uwa, abokai, iyalai da ma dukkan 'yan Najeriya suka yi ta yin jimami bayan da suka samu labarin rasuwar Bello Baba-Ari, daya daga cikin matukan jiragen saman rundunar sojin Najeriya biyo bayan wani hatsari da su
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shi babban burin sa idan har Allah ya sa ya lashe zaben shugaban kasar da za'a gudanar a shekara mai zuwa ta 2019 shine na ya tabbatar da ya bar wani babban abun azu a gani
Daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa labaran da ake yadawa na cewa bai ji dadin kai zaben fitar da gwanin su
Daya daga ciki masu neman tsayawa takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Attaji Dalhatu Bafarawa, ya shawarci Buhari da ya shirya shan kaye kamar yadda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya sha a 2015
Mudathir Ishaq
Samu kari