Yan takarar kujeran gwamna 5 karkashin APC sun koka kan barazanar mutuwa da ake masu a Ogun

Yan takarar kujeran gwamna 5 karkashin APC sun koka kan barazanar mutuwa da ake masu a Ogun

Akalla yan takarar kujeran gwamna biyar ne suka yi ikirarin samun razanar mutuwa kan kudirinsu na son jagorantar jihar gabannn zaben fidda gani.

An rahoto cewa Sefiu Kaka, Bimbo Ashiru, Dapo Abiodun, Abayomi Hunyen da kuma Jimi Lawal ne suka koka kan wannan lamarin.

Rahoton yace sun yi kira ga hukumomin tsaro dasu binciki lamarin baazana, tozarci da razana rayuwars da ake yi.

Yan takarar kujeran gwamna 5 karkashin APC sun koka kan barazanar mutuwa da ake masu a Ogun
Yan takarar kujeran gwamna 5 karkashin APC sun koka kan barazanar mutuwa da ake masu a Ogun
Asali: UGC

Hakan ya biyo bayan sace Semiu Akintade da akayi a yankin Olorunda a karamar hukumar Abeokuta ta arewa.

KU KARANTA KUMA: Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

A wani lamarin na daban, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake bayyana jajircewarsa wajen tabbatar da zabe na gaskiya da amana a kasar.

Shugaban kasar ya bayyana hakan a wani awabi da ya yi a safiyar ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba domin raya ranar cikar Najeriya shekaru 58 da samun yancin kai.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng