Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai ajiye aikin da Jos ya yi ba shine farau ba, saboda a yan kwanakin ma an samu hadiman Gwamna Udom Emmanuel da suka yi raba gari da maigidannasu, musamman wadanda suke nan tun zamanin tsohon gwamna Akpabio.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa aukuwar wani hatsarin jirgin kasa ta yi matukar muni a babban birnin Rabat na kasar Morocco dake Arewacin nahiyyar Afirka da rayukan mutane 6 suka salwanta.
Daya daga cikin manyan malaman addinan kirista a kasar nan kuma shugaban rukunin majami'un Mount Zion Faith Global Liberation Ministry Inc.( a.k.a. By Fire By Fire) da ke a garin Nnewi, jihar Anambra mai suna Bishop Abraham Udeh y
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wani salo na siyasa da girmamawa, ya yi ta kwararawa tsohon shugaban kasar nan kuma na farko tun bayan dawowar mulkin farar hula a jamhuriya ta hudu, Cif Olusegun Obasanjo. Shugaba Buhari
Wata matashiya ýan Najeriya, Hauwa Liman, a ranar Talata, 16 ga watan Oktoba ta koka kan yadda aka yi amfani da hotonta a madadin na ma’aikaciyar agaji da ýan Boko Haram suka kashe. Yan Boko Haram sun kashe Hauwa Mohammed Liman.
A yayin da rahotanni su ka kama baza gari cewar jam'iyyar PDP ta maye sunan Abba K. Yusif, surikin Kwankwaso, da na Mallam Salihu Sagir Takai, a matsayin dan takarar gwamnan Kano, sai ga shi hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira Malam Mohammed Liman, mahaifin jami’ar kiwon lafiya dake aiki da kungiyar bada agaji ta Duniya wanda mayakan Boko Haram suka kasheta, Hauwa Liman a ranar Talata 16 ga watan Oktoba.
Hukumar yan sandan Ejigbo ne suka kama Dominic Samson mai shekaru 31 a duniya a ranar litinin bayan da mahaifin daya daga cikin yammatan mai shekaru 15 ya kawo kara. Mai magana da yawun hukumar yan sandan, CSP Chike Oti, yace...
Wata kungiyar kabilar Ibo ta Pan-Igbo Think Tank Group da ta fi shahara da sunan Izu Umunna Cultural Association of Nigeria, tun a yanzu ta fayyace wanda za ta kadawa kuri'u cikin 'yan takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari