An baiwa wani kamfanin Chana Lasisin hakar ma'adinai a Najeriya

An baiwa wani kamfanin Chana Lasisin hakar ma'adinai a Najeriya

- Ziyara suka kawo wa Najeriya

- Kamanin nason hakar ma'adinai don moriyar kasashen biyu

- Najeriya da Chana na da alaqa ta qut da qut

An baiwa wani kamfanin Chana Lasisin hakar ma'adinai a Najeriya
An baiwa wani kamfanin Chana Lasisin hakar ma'adinai a Najeriya
Asali: Depositphotos

A kokarin da Najeriya keyi, na kyautata dangartakarta da kasar Sin, an bude musu kofofin zuba jari, neman kasuwa da ma baza hajarsu a masana'antun kasar nan, wanda wataran ke da alfanu, wataran kuma, ke da naqasu, wajen danne namu na gida.

A ziyarar da tawagar wasu kamfanunuwa suka kawo wa karamin Minista na Najeriya a Abuja a makon nan, kamfanunuwan, sun roki a basu lasisin haqar ma'adinai, musamman na makamashi, wanda kuma hakan ke nuna alamar samuwa.

DUBA WANNAN: An kamo masu kokarin kashe shugaban kasa

Alhaji Bawa Bwari, ministan da suka taras, ta alkawarta musu samun wannan lasisi, domin moriyar kasashen biyu.

A nata bangaren, shugabar tawagar, tace in sun sami kwal din, wanda suke sa ran yin makamashin lantarki dashi, har kusan 4,000MW, zai samar da ayyukan yi da habakar tattalin arziki ga Najeriya.

Najeriya da China na kara samun dangantaka ta qut da qut.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng