Bangarorin mutum a magunguna daga kasar China - rahoto

Bangarorin mutum a magunguna daga kasar China - rahoto

- An tabbatar da cewa magungunan da ake shigowa dasu daga birnin Sin suna dauke da tsokar jikin dan adam

- Ansha fadawa hukumomin da abin ya shafa da su sanya ido akan magungunan da kasar ta Sin ke shigowa dasu

- Har yanzu ba'a samu sunan maganin ba

Bangarorin mutum a magunguna daga kasar China - rahoto
Bangarorin mutum a magunguna daga kasar China - rahoto
Asali: Depositphotos

Hukumar bincike da ingancin kayayyaki ta SON dake Najeriya ta tabbatar da cewa wani magani da ake shigowa dashi daga birnin Sin yana dauke da naman jikin dan Adam.

SON ta tabbatar da haka bayan karbar wani sako daga NIA da yake nuni da maganin da yake dauke da tsokar dan adam .

An dade ana fadawa hukumomi kamar SON, NAFDAC, da kuma hukumar Customs dasu sanya ido akan magungunan da ake shigowa dasu daga kasar ta Sin.

Munyi kokari muji sunan wannan magani amma har zuwa yanzu bamu samu dama ba.

DUBA WANNAN: Siysar Yanki: Abubuwan da Kwankwaso zai iya koya daga Tinubu

Wannan ba shine karo na farko ba da aka samu magani da yake dauke da tsokar jikin dan adam, ko a shekarar 2011 ma'aikata daga Sin sun fitar da wani magani da yake dauke da jikin dan adam.

Sannan bincike ya nuna cewa a shekarar 2012 an samu dubunnan magunguna makamanta haka a kasar Korea ta Kudu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng