Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar mu ta gano cewa shaidar dai bata dauke da darussan biyu. Amma a shaidar da WAEC ta bada domin zaben 2015, mai dauke da suna Mohamed Buhari, tare da hatimi mai kwanan wata 21 ga watan daya, 2015, darussa takwas n
Minista watsa labarai na Pakistan Fawad Chaudhry ya bayyana BBC cewa "zabi biyu garesu ko su sanya karfi wanda hakan zai iya janyo kashe kashe, gwamnati kuma bazata so faruwar haka ba, ko kuma su bi doka da oda su girmama dan-adam
A kokarin kare kansa, mijin nata Hamza Abdullahim ya yi ikirarin cewa, ya yi barazanar sakinta ne kawai idan har bata dawo da wuri daga makaranta ba. Ya ce, ya yi wannan barazanar sakin ne kawai saboda akwai wani lamarin gaggawa
Sannan kuma zai dawo da kudin daya karba kuma biyan bazai haure sau biyar ba. Gwamna Ganduje na fuskantar kalubale kuma zai iya rasa kujerarsa kain zaben 2019, shi Kuwa Gawuna, shi ne zai sami kujerar gwamna a fala.
Jami'an yan anda sun samu nasarar kwato wani yaro dan shekara 2 da masu garkuwa da mutane suka dauke. Da yake ganawa da manema labarai kwamishinan yan sandar jihar Ene Okon yace mutanen sun dauki yaron ne a Makurdi..
Maharaji Ji na wadannan kalamai ne yayin da Mahraji Ji da tawagar jama'ar sa su ka kai ziyara ofishin jaridar The Nation jiya, a jihar Legas, a ciga da shirye-shiryen wani babban gangamin da mabiya addininsu ke yi a wannan watan.
Wasu hotunan jarumar masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood, Rahama Sadau, na motsa jiki da jaridar Legit.ng ta ci karo da su a dandalin sada zumunta ta yanar gizo, sun sa haifar da cece-kuce da cacar baki a tsakanin maza. A
Hakika muna da kyakkyawar makoma, ta ci gaba da fayyace gaskiya akan dukkanin muhimman abubuwan da suke faruwa a Nigeria. Duk da cewa, a Legit.ng zaka karu da wasu bangarori da dama na rayuwa, kama daga samun nishadi ta hanyar kar
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake da alhakin kula da tsafta da kuma sahihancin abinci da magungunan 'yan Najeriya watau National Agency for Food and Drug Administration and Control (NAFDAC) a turance ta gargadi 'yan Najeriya d
Mudathir Ishaq
Samu kari