Farashin Naira da Dala ya sauka a kasuwar hada-hada a makon nan
- Naira ta daidaita a kasuwa, Naira 360.5 shine dalar Amurka daya
- Pam ya na Naira 480, Euro kuma Naira 418
- An samu daidaituwar nan ne tun a ranar litinin

Asali: UGC
Ofishin dillancin labarai ya ruwaito cewa Naira ta daidaita a kasuwa tun a ranar litinin.
Babban bankin Najeriya kuma ya cigaba da bada gudummawa gurin tabbatar da daidaituwar Naira din.
DUBA WANNAN: Shekaru 170 ga Ganduje a kurkuku
A baya dai Nairas ta fadi warwas, bayan da farashin mai ya fado shima a 2015, wanda hakan yasa aka rasa makudan kudade da ake sa rai dasu bayan sayar da danyen mai.
Bankuna dai yanzu na sayar wa juna dala a 307 kan kowacceguda daya. sannan a kasuwar bayan fage ake sayar da ita kan N362 kan kowacce dala.
Pan kuma na samuwa N472 a kasuwar kowa, bankuna kuma a N391 tsakanin juna.
Sai Yuro, 348 da 412 a kasuwar ta hada-hada.
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng