Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari watau Aisha Buhari ta karrama wasu 'yan fim din Hausa a masana'antar Kannywood dake da mazauni a Arewacin Najeriya a fadar shugaban kasa, garin Abuja babban birnin tarayya. Mun samu cewa u
Wani babban malamin addinin kirista, Bishop Sam Zuga, da ke jagorantar wata coci 'house of oy' a Gboko da ke jihar Benuwe ya bayyana dalilinsa a kan cewar Musulmi sun fi kiristoci. Bishop Zuga ya bayyana hakan ne shafinsa na sada
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta bawa shugaba Buhari muhimmiyar gudunmawa wajen samun nasara a zaben shekarar 2015. Jaruman fina-finan Hausa da mawaka sun sha halartar taron jam'iyyar APC da yakin zaben Buhari
A yayin da zaben shekarar 2019 ke kara matsowa, an samu rabuwar kai tsakanin jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a kan goyon bayan manyan 'yan takarar shugaban kasa; Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da shugaba
Jami'an da ke tsaron dan takarar gwamnan, a wani kokari da suka yi na kaucewa wani mahayin keke, sun karkatar da motar har zuwa karshen titin, inda kuma nan take suka murkushe mata 2 da ke tafiya a kasa har lahira tare da jikkata
Yanzu dai fadan yazo karshe, bayan da mai jiran gadon sarautar Ingila ya sanya baki, ya kuma tabbbatar wa duniya da cewa, ba makawa, Najeriya bata daukar na karshe a duniya, inda ya fadi da broken Inglish 'Naija no dey carry last'
Mr Obaseki ya bada umarni a gaggawa ta yin binciki domin a gano wadanda sukayi wannan aika aika. Munata kokari wajen kawo gyara a filin jirgin musamman saboda kusatowar yanayi na sanyi amma aka samu wani ya sace kayan aikin namu
INEC, a jihar Zamfara, ta wallafa sunayen 'yan takarar kujerar gwamna, da na 'yan majalisun dokoki ba tare da sanya 'yan takarar jam'iyyar APC ba. INEC dai ta wallafa sunayen 'yan takara na APGA, PDP, NRM, SDP, PRP, GPN da NCP
Sniper dai shine piya piya, mai hana kwari cin abinci ajiyayye, sai dai kuma yana da babbar illa sosai ga jikin dan adam, kuma ya zuwa yanzu, babu wanda zai iya cewa suwa ke wannan aika-aika, bayan da aka sami wake da yawa suna..
Mudathir Ishaq
Samu kari