Kamar katin waya, haka MTN zai koma harkar banki don jama'a a badi

Kamar katin waya, haka MTN zai koma harkar banki don jama'a a badi

- Kamfanin MTN zai samar da hanyar da za'a dunga yin harkokin banki ta waya

- Za'a fara gudanar da wannan kuduri a shekara mai zuwa

- Miliyoyin yan Najeriya zasu iya gudanar da harkar banki ba tare da sun bude asusu ba

Kamar katin waya, haka MTN zai koma harkar banki don jama'a a badi
Kamar katin waya, haka MTN zai koma harkar banki don jama'a a badi
Asali: Original

Gwamnatin Najeriya ta bawa kamfanin MTN damar fara gudanar da wani shiri nayin harkar banki ta waya a shekara mai zuwa.

A watan daya ne gwamnatin tarayya tace zata bawa kamfanonin sadarwa damar gudanar da harkar banki ta waya wanda miliyoyin 'yan Najeriya zasuyi harkar ba tare da bude asusun banki ba.

DUBA WANNAN: Gobara ta tashi a Kano

Kamfanin MTN shine kamfani da yafi kowanne shahara inda yake dauke da mutane miliyan 56 sannan yayi jayyaya da sauran bayan CBN tace bata lamunce a tura kudi sama da $8.1m ba.

Duba da kafuwar kamfanin yasa aka bashi wannan dama ta samar da hanyar gudanar da harkokin banki ta waya.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng