Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Osun dake a shiyyar kudu maso yammacin Najeriya mai barin gado Mista Rauf Aregbesola a ranar Asabar din da ta gabata ya samu sabani da tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo game da sha'anin mulkin tafi
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta ta tabbatar da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, a matsayin dan takaran gwamnan jihar na zaben bana karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Dan takarar na APC, Yusuf Nuhu, ya samu kuri'u 22,317 yayin da Shehu Buba na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 18,235. Nuhu ya samu nasara a mazabu 11, yayin da Buba ya lashe mazabu 3 kacal. Da yake sanar da sakamakon zaben, Farfesa
A daren jiya, Asabar, ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta yi nasarar lashe zaben maye gurbi na kujerar majalisar wakilai ta mazabar Ekiti/Irepodun/Isin/Oke-Ero. Da ya ke sanar da sa
An shiga takun saka tsakanin kungiyar NLC da gwamnonin Najeriya ne a kan kafewar kungiyar ta kwadago a kan sai a inganta rayuwar ma'aikata ta hanyar yi ma su karin albashi. A ranar Laraba, ne bayan kammala wata ganawa, gwamnan jih
Labaran da shigo mana yanzunnan na nuna cewa an saki yan mata tagwayen da akayi garkuwa da su a jihar Zamfara da yammacin yau Asabar, 17 ga watan Nuwamba, 2018. Akalla makonni biyu kenan da masu garkuwa da mutane.
A yau ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ke gudanar da zaben maye gurbi wasu kujeru daban-daban a jihohin Bauchi, Katsina, Kwara da Kuros Riba. Rahotanni sun bayyana cewar ma su zabe a jihar Kwara sun fito kwan su da kwarkwata
Kungiyar 'yan kabilar Igbo (Ohanaeze Ndigbo) ta musanta rahotannin dake yawo a gari cewar ta mika wuya tare da goyon bayan takarar Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP. Da ta ke mayar da martani a ka
Kungiyar 'yan kabilar Igbo (Ohanaeze Ndigbo) ta musanta rahotannin dake yawo a gari cewar ta mika wuya tare da goyon bayan takarar Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP. Da ta ke mayar da martani a ka
Mudathir Ishaq
Samu kari