Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mataimakin shugaban, farfesa Yemi Osinbajo, ya garzaya kasuwar Ipata dake jihar Kwara a ranan Juma'a, 7 ga watan Disamba, 2018 domin duba yadda ake biyan yan kasuwa bashin N10,000 na kananan yan kasuwan da gwamnatin shugaba Buhari
Sai dai shuwagabannin Gaba na yanzu sun nemi al’ummar Anfani ta basu filinsu, a cewarsu sun kashe wancan kyautan, wannan ne yasa al’ummar kauyen Anfani suka garzaya har gaban kotu domin kalubalantar bukatar Gaba.
An zabo mutanen da suka cancanci karramawar ne daga yankunan nahiyoyin Asiya, Afirka, Amurka, Oceania da kuma nahiyar Turai, inda aka karramasu a wani kayataccen biki daya gudana a birnin Putrajaya na kasar Malaysia.
Sarkin Deba da ke jihar Gombe, Alhaji Ahmed Usman ya nada wa mata biyar sarauta a masarautar shi. An gudanar da bikin nadin sarautar ne a fadar sarkin da ke karamar hukumar Yamaltu/Deba na jihar a ranar Juma’a, 7 ga watan Disamba.
Hukuncin sallama da fatattaka daga bakin aiki ya tabbata kan Lakcarori 63 da wasu Ma'aikata na jam'iar jihar Ebonyi, bisa aikata munanan laifuka da muguwar ta'ada ta amfani da takardun bogi da gami da cin zarafi da keta haddi.
Wannan rubutu dai hange ne da hasashen abubuwan da matasa ke bukata, ra'ayi ne na marubuci Mubarak Bala na Kano, wanda ba lallai ya zama ra'ayin kowanne ma'aikaci a Legit.ng ba. Sakon Tes kawai na iya zuwa 08032880989, kada a kira
Sashin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi dukkanin ma’aikatan agaji da ke aiki a yanzu a Rann da su kwashe ma’aikatansu biyo bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kai kan sansanin yan gudun hijira a daren jiya.
Miliyoyi ne daga nahiyar Afirka ke tserewa don shiga Turai, kuma da yawa daga Najeriya daga Kudu suke. Sai dai in sun je Libya ana kama su a bautar ko a azabtar. Wadanda aka ceto a wannan karon sun sauka daga jirgi a Legas, inda
Abokanai dai jigo ne a rayuwar dan adam,abokai suna kasance wa dakai a kowanne hali cikin farin ciki ko akasin hakan sannan babu abinda mutum bazai iya yiwa abokan sa ba. Daga karshe karfin sa ya kare ya daina fahimta yanata kokar
Mudathir Ishaq
Samu kari