Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya, Laraba, ne wata babbar kotu dake jihar Filato ta bayar da umarnin tsare wasu mutane 8, da ake tuhuma da datse kan wani jami'in dan sanda, a gidan yari. Ana zargin mutanen 8; Abubakar Sani, Abubakar Mohammed, Hussaini Musa,
A yau Alhamis, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ko shakka babu yana da cikakkiyar fahimta gami da masaniya ta muradi da kiraye-kiraye na bukatun al'ummar kasar nan da yana da cikakken yakini fatan su za ya tabbata.
Kwamitin da jihar Yobe ta kafa a kan tsaftar muhalli ya fara shara da feshin magani domin kawar da ciyawa da dangin halittun kadangare, kamar su jaba, gafiya da sauransu. Da yake bayani a kan wannan aiki, Abubakar Ali, mataimakin
Masarautar Saudiyya ta hannun cibiyar bayar da tallafi na Sarki Salman ta bayar da tallafin buhuhunan abinci ga yan gudun hijiran da harin Boko Haram ya cika da su a Borno da Yobe. Tallafin zai amfani yan gudun hijira 840,000.
Rahotannin da Legit.ng ta samu, na nuni da cewa wani saurayi da aka bayyana sunansa da Prince Owabie, ya kashe budurwarsa wacce kuma ke dauke da cikinsa, tare da binne gawarta a cikin dakinsa a garin Fatakwal. Rundunar 'yan sanda
"Ina shawartarku dakuyi camfe a bisa abubuwan da suka kamata, 'Yan siyasa da jam'iyun su su rike wani abu wanda zai samarwa da kasar kwanciyar hankalinmu kuma zamuci gaba da basu shawara akan abinda ya kamata har zuwa lokacin da
Za ku ji cewa Hukumar sojin kasan Najeriya, ta samu nasarar dakile wani sabon hari na mayakan Boko Haram, inda ta salwantar da rayuwar dan ta'adda guda yayin da dama suka arce da raunuka na harsashin bindiga a jihar Borno.
Shugaban kungiyar ta kasa, Vincent Ubah, yace: "Wannan tayin ba yana nuna cewa kungiyar bata san cewa Atiku na da arzikin siyan kuri'u ba ma a ranar zabe. Duk da haka wannan tayin ya zama dole ne don ganar da yan kasa cewa wadanda
Wata kotu ta bayar da umurnin cewa, a garkame wani dan aikin gida mai suna Isiaka Usman, a gidan kurkuku, wanda a ke zaginsa da satar sarkar gwal, da kudinta ya kai N300,000. Emmanuel ya dage sauraron karar har sai 21 ga watan Di
Mudathir Ishaq
Samu kari