Don ya burge budurwarsa, ya jefa kansa hanyar halaka, dubi me saurayi yayi

Don ya burge budurwarsa, ya jefa kansa hanyar halaka, dubi me saurayi yayi

- Wani mutum yasha giya samfurin Gin kwalba guda dan kawai ya burge abokan sa

- Daga karshe dai wannan mutumi ya kare a gadon asibiti

- Abokai dai jigo ne na rayuwar dan adam, kuma babu abinda bazai iya yiwa abokansa ba

Don ya burge budurwarsa, ya jefa kansa hanyar halaka, dubi me saurayi yayi

Don ya burge budurwarsa, ya jefa kansa hanyar halaka, dubi me saurayi yayi
Source: Facebook

Abokanai dai jigo ne a rayuwar dan adam,abokai suna kasance wa dakai a kowanne hali cikin farin ciki ko akasin hakan sannan babu abinda mutum bazai iya yiwa abokan sa ba.

Kamar dai yanda wani mutum dan kasar Zimbabwe yasha giya samfurin Gin kwalba guda dan kawai ya burge abokan sa.

Mutumin dai suna zaune da abokan nasa inda suka nemi ya shanye giyar kwalba guda inda shi kuma bayi musu ba ya daddake ta a cikin sa cikin farin ciki da jindadi.

A farkon lamarin babu wani abu daya samu wannan mutumi amma daga baya labari ya canja salo inda wannan mutumi ya kare a gadon asibiti.

DUBA WANNAN: Nafi karfin maula a hannun 'yan siyasa - Oyedepo ke maida martani bayan katobaras Father Mbaka kan kin sadaqar Peter Obi ga Coci

Bayan muntuna 10 da gama shan wannan giya sai ya fara jin zafi a cikin jikinsa wanda daga karshe ta kaishi da cire riga.

Daga karshe karfin sa ya kare ya daina fahimta yanata kokarin yin amai amma abun ya gagara yawu kawai yake fitar wa.

Wadannan abokai nashi sune sukayi gaggawar daukar sa zuwa asibiti.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel