Lafiya jari: Anfanin 'Tapioca' 8 na ban mamaki a jikin dan adam
Tapioca dai wani abinci ne da aka fi sha a matsayin kalaci a wasu gidaje duk dai ba kowa ne ke shan ta ba musamman ma dai ganin cewa tana bukatar kayayyakin hadi kamar su madara da suga mai yawa.
Tapioca dai ana samun ta ne daga sauyar rogo kuma tana da dan danko kuma tana rike ciki sosai idan aka yi mata kakkyawan hadin da ya kamata.
KU KARANTA: EFCC ta gayyaci wani dan majalisar tarayya
Legit.ng Hausa dai ta tattaro maku wasu muhimman anfanonin da take yi na ban mamaki a jikin dan adam kuma gasu kamar haka:
1. Tana kara karfin kashi.
2. Tana taimakawa wajen gudanar jini
3. Tana rage samun matsala wurin haihuwa
4. Tana daidaita karfin gudanar jini
5. Tana taimakawa wajen samar da sinadarin karfi
6. Tapioca na taimakawa wajen markade abinci
7. Tana sa kiba dai-dai kima
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng