Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta amince a cigaba da shari'ar dake gabanta da ka iya sa a tilastawa hukumar EFCC kama uwar gidan Gwamnan Kano, Hajiya Hafsatu Abdullahi Ganduja
Majiyar Legit.ng ta ruwaito anan ma shahararriyar kungiyar nan ta addinin Musulunci dake da dimbin mabiya a kasashen Najeriya, Kamaru, Nijar da Chadi, watau kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a wa Iqamatissunnah ce ta bayyana nata g
Wani lamari mai ban mamaki ya faru a kasar Saudiyya bayan wasu gungun ayarin fari sun mamaye babban masallacin harami dake garin Makkah. A wani faifan bidiyo da aka yada a dandalin sada zumunta ya nuna yadda farin suka mamaye hara
A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka gudanar da jana'izar sarkin Lafia, Marigayi Isa Al-Mustapha Agwai I, bisa jagorancin babban Limamin jihar Nasarawa, Mallam Dalhatu Muhammad Dahiru tare da 'yan uwa, makusanta da abokanan arziki.
Za ku ji cewa, daga mafara ta yau ranar Lahadi, an samu tashin doron zabuwa linki bayan linki na farashin man fetur da makamashin gas inda aka samu doriyar kaso 240 bisa 100 a kasar Zimbabwe da ke nahiyyar Afirka.
Da sanadin kafar watsa labarai ta BBC Hausa mun samu rahoton cewa, ba bu zato ba bu tsammani curi na garken Kudan Zuma sun fatattaki al'ummar kauyen Gunsum da ke karkashin karamar hukumar Kanam ta jihar Filato.
Atiku Abubakar a ranar Lahadi, 13 ga watan Janairu ya yi ta’aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota a hanyarsu ta zuwa gida daga gangamin jam’iyyar a jihar Plateau a ranar Asabar, 12 ga watan Janairu.
A yayin da jama'a da dama ke amfani da bokitin fenti domin ajiyar ruwa, wasu matasa a kasuwar Panteka dake jihar Kaduna sun yi amfani da kwakwalwar su wajen mayar da bokitin na dafa ruwa. Wani dan Najeriya, Mista Jude Ehiabhi, ne
Wata tsaliliyar budurwa mai suna Lulu Jemimah mai shekaru 32 a duniya da kuma take 'yar asalin kasar Uganda ta jefa al'ummar Nahiyar Afrika da ma duniya baki daya cikin al'ajabi bayan da ta auri kanta. Budurwar dai kamar yadda muk
Mudathir Ishaq
Samu kari