Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
“ Farashin shinkafar da muka kama a kasuwa ya kai naira miliyan 8. Amma dai bashi bane abin dubawa a nan, durkeshewar tattalin arzikin da fasa kwaurin ke haifarwa kasar mu shi ne abin dubawa. Yana kara baza yaduwar rashin aikinyi,
Wata majiyar da ta shaidawa wakilinmu yadda lamarin ya faru tace, ‘yan bindigan sun kawo wannan harin ne a saman babura inda suka kashe dimbin mutanen da ba su san hawa ba balle sauka.
Sakatariyar taron kasashen Afrika da za a yi a kasar Farance, Stephanie Rivoal, ce ta sanar da hakan yayin da ta ziyarci ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ranar Talata a Abuja. Ta ce babban makasudin shirya taron mai taken
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Adamawa, Adamu Audu Madaki, ya tabbatar da cewar rundunar 'yan sanda ta tsare wata ungulu da jama'a ke zargi a jihar. Kwamishinan ya bayyana cewar an tsare ungulun ne biyo bayan korafin da jama'a suk
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan al'ummar Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya a ranar Talata, 21 ga watan Mayu, 2019. Yayin takaitacciyar ganawar tasu, wakilan 'yan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya, sun sanar
Don haka muka kawo muku wasu daga cikin fitattun jarumai mata guda shida da suka yi suna a harkar Fim amma basu da mazaje, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito,
Kotun daukaka kara dake jihar Kaduna, ta tabbatar da nasarar cin zabe ga dan takarar jam'iyyar APC na kujerar majalisar tarayya mai wakilcin kananan hukumomin Gabasawa da Gezawa, Honarabul Mahmoud Muhammad Santsi.
A ranar Litinin, 20 ga watan Mayu ne kamfanin man Najeriya ta sanar da nadin sabbin manyan darsktocin ma’ikatun da ke karkashin ikonta har su 19. Mai magana da yawun kamfanin, Joseph Ndu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa.
Sabanin shahararren hasashen nan da ke yawo, bincike da hujjoji da suka billo sun nuna cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba yankin kudu manyan mukamai masu maiko a kasar fiye da yanda yayi a arewa.
Mudathir Ishaq
Samu kari