Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata budurwa ta farfasa gilasan tagar motar saurayinta saboda ta kamas hi yana ha'intar ta tare da wata, Bidiyon wata budurwa yayi ta yawo a kafafen zumunta.
Hussaina Salisu, 'yar karamar hukumar Zaria dake jihar Kaduna, tace cikin yaranta 15, ta haifi guda 13 ita kadai a gida, bata taba fuskantar wasu wahalhalu ba.
A watan Afrilun shekarar 2020 haɗakar ma'aikatu masu zaman kansu na Najeriya wadanda ke yaƙi da COVID-19 (CACOVID) ta bada tallafin biliyan ₦27.160 don taimakaw
Rufe kan iyakokin wadda maƙasudinta shine bunƙasa noma da harkokin kasuwanci gami da ƙarfafa tsaro, ta taka muhimmiyar rawa wajen rushewar harkokin kasuwanci a
A matsayin Amurka na ƙasar da tafi kowacce bada gudunmuwar kuɗi da taka rawa a ƙungiyar WHO, ficewarta ba ƙaramin girgiza al'amurran ƙungiyar zai yi ba. Kuma ha
Wani dan Najeriya, mai suna Emeka Okonkwo, wanda akafi sani da E-money, mashahurin dan kasuwa ne mai dukiya, yanzu haka shine mai kamfanin Five Star Music.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Malam Mamman Daura murna a ranar da ya cika shekaru 81 da haihuwa, har ya ke cewa mutane ne ba su fahimcesa ba sosai.
Bidiyon wata mata yayi ta yawo a kafafen sada zumuntar zamani, wanda take bayyana yadda take rabuwa da kawayenta idan ta gano basu da saurayi ko miji ko masoyi.
A ranar Talata, wata kotu dake Abuja, ta umarci a adana Louis Ekwelor, mai shekaru 23, a gidan gyaran hali, sakamakon dukan mahaifiyarsa da yayi, Vanguard.
Mudathir Ishaq
Samu kari