Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo ya kwatanta kansa a matsayin sabuwar ma'anar demokradiyya. Ya fadi hakan ne a ranar Alhamis, yayin da ake rantsar da shi.
Kiran a zaƙulo sannan a gurfanar da masu ɗaukar nauyin Boko Haram yazo ne bayan an ɗaure ƴan asalin Najeriya Shida 6 a Haɗaɗiyar daular Larabawa Dubai bisa ɗau
Kazalika, ya bukaci jama'a su gaggauta bawa hukumomin tsaro goyon baya ta hanyar basu muhimmman bayanan da zasu kai ga kama 'yan bindiga tare da dawo da zaman
An tsinci gawar wata budurwa, mai kimanin shekaru 22 da haihuwa a wata kwata da take wurin layin Osumenyi/Akwuihedi, anguwar Osumenyi da ke karamar hukumar Nne.
Rayuwata tana cikin hatsari saboda mutuwar aurena, cewar matar Alaafin din Oyo, gimbiya Aanu. Auren Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi da na daya daga matansa.
A yayin da ya ke tayasu murnar samun mukaman, Malam Gusau ya ce mutanen da aka nada zasu bawa gwamnatin Borno gudunmawa a kokarinta na samar da jagoranci mai ma
Sakataren gwamnatin Amurka ya wallafa a shafinsa na tuwita cewa; "an samu gagarumar matsaya da nasara a tattaunawa da gwamnatin Najeriya a taron haɗakar ƙasashe
Sai dai, a yayin da ake fargabar cewa za'a ji jiki idan aka sake saka dokar kulle saboda dawowar korona, sai ga shi sanarwar samun rigakafin cutar ta fito daga
Wata mata ta bayar da labarin matakin da ta dauka bayan ta gane saurayinta zai auri wata daban. Matar tayi amfani da shafinta na Twitter inda ta fadi abinda.
Mudathir Ishaq
Samu kari