Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An bayyana kisan maza da mata ke yi a Kano da cewar ba sabon abu bane, wata al'ada ce wacce ta dade a tsakanin Mata a Kano. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani Dattijo mazaunin garin Kaduna mai suna Alhaji Isiyaku Ahmad...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya auku ne a karamar hukumar Jos ta Arewa, inda ta bayyana sunayen wadanda suka mutu a sanadiyyar ambaliyan kamar haka; Hauwa Bello yar shekara 6, Binta Jafaru yar shekara 54 da kuma diyarta Fat
Allah sarki duniya, kowani mutum da irin ibtila’in da Allah ke jarabtar shi dashi, a cikin haka wasu kan karbi nsu jarabawar hannu bibbiyu yayinda kuma sai ku ga wasu sun kauce hanya.
Wata 'yar bautar kasa da aka tura ta garin Port Harcourt dake jihar Ribas domin gabatar da bautar kasarta na shekara, ta bayyana yadda shugaban makarantar da aka tura ta ya kore ta, saboda kawai taki yarda ya kwanta da ita...
Kwamishinan ya bayyana wa manema labarai cewa, hadin kai da kuma goyon bayan mazauna al’ummomin da abin ya fi shafa zai taimaka wa jami’an ‘yan sanda kwarai da gaske wurin kawo karshen ayyukan ta’addanci a jihar.
Wata budurwa mai suna Ummi Abduollahi dake zaune a cikin birnin Kaduna ta nuna soyayyarta ga mutumin nan dan jihar Kano da matarsa ta cakawa wuka a kahon zuci. Ummi ta bayyana cewa tun lokacin da ta samu labarin abinda ya faru...
Shugaban kasar Ivory Cost Alassane Ouattara ya bayyana cewa kasashen dake yammacin Afirka da suka yadda da sharuddan samar da kudin bai daya wanda aka sanyawa suna ECO za su gabatar da shirin nan da shekara daya mai zuwa...
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana damuwarsa da dimbin bashin kudade da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari take ciyo ma Najeriya.
Wannan al'ada ta fi karfi a yammacin kasar Tanzania. Al'ada ce ta gargajiya ta auren jinsi guda. Ma'auratan kan kwanta a gado daya, su yi rayuwa tare da yin dukkan wani abu da ma'aurata ke yi amma banda mu'amalar da ta shafi saduw
Mudathir Ishaq
Samu kari