Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa an kama tare da tsare Blessing ranar 5 ga watan Yuli a sashen binciken manyan laifuka na rundunar 'yan sandan Legas da ke unguwar Panti a yankin Yaba da ke jihar Legas, baya
Kasar Amurka zata tura sojojinta da kuma kayan yaki zuwa Saudi Arabia karo na farko tun shekara ta 2003, inji ofishin Pentagon. Tun bayan ficewar Washington daga yarjejeniyar nukiliya a 2015 fargaba tsakanin Amurka da Iran ke karu
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga sun kai farmaki a wasu kauyuka da ke karkashin karamar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto, inda suka kashe mutane 29.
Mijin matar ya bayyana cewa ya bai san dalilin da yasa ta ke bukatar ya sake ta ba duk da irin soyayyar da ya ke nuna mata da kuma irin sadaukarwarsa gare ta. Matar ta kafe a kan cewa sai mijin na ta sai ya sake ta duk da cewar ba
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa (NAHCOM) ta ce maniyyata daga jihar Zamfara sun kara samun ragin kudin da yawansu ya kai Riyal 200 daga kudin kujerar Hajji na shekarar nan da suka biya. Fatima Sanda Usara, shugabar sashen hulda
Tun yana dan shekara 14 James yasha alwashin cewa ba zai taba sanin 'ya mace ba har sai yayi aure kuma yayi alkawarin matarshi ce mace ta farko da zai fara kwanciya da ita bayan an daura musu aure, James ya bayyana hakan...
A wani zancen da ya fito daga hukumar wanda muka samu a hannun Jakadan kasar Saudiyya a Najeriya, Adnan Bostaji ya ce, an shirya wannan gasar ne domin nunawa duniya al’adun muslunci ta hanyar karatun Kur’ani da kuma kiran sallah.
An haifi Muhammad Sheikh a shekarar 1942 a cikin ahalin Hindu a garin Badin Sindh na kasar Pakistan. Muhammad Sheikh ya musulunta a shekarar 1989 tare da wani kawunshi
Fasto Felix Ajide na cocin King Jesus ya bayyana cewa shirin wasan BB Naija da ake haska abun da ke faruwa da gaske na taimakawa wajen lalata tarbiyya, kuma bai dace da al’ummar mu ba
Mudathir Ishaq
Samu kari