Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
“ bamu ji dadi da babu sunan ko daya cikin mazauna yan asalin Birnin Tarayya a jerin sunayen da Shugaba Buhari ya kai Majalisa. Komu bay an kasa bane? Me yasa ake cire wakilcin a majalisar zartarwa? Meyasa wasu jihohi keda sama da
El-Sudi yayi wannan jawabin ne ranar Laraba a Jalingo a wata hira da yayi da manema labarai. Shugaban jam’iyyar ya bayyana mana cewa, gaba daya jagorancin jam’iyyar APC ta jihar Taraba na murna da zaben Sale kasancewarsa jigo a ci
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gwamna Emefiele yana bayyana cewa Najeriya na kshe sama da dala biliyan 1.2, kimanin naira biliyan 434 kenan a duk shekara wajen shigo da madara daga wasu kasashen duniya.
Daya daga cikin fasinjojin da ya samu kubuta ya ba wakilin jaridar Punch labarin cewa, ‘yan bindigan su 15 ne, kuma hausa kawai suka iya banda mutum guda cikinsu wanda shi kadai ya iya yaren turanci.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jami’ar El-Razi ta dade tana bin gwamnatin jahar Kano wannan bashi, tun zamanin tsohon gwamnan Rabiu Kwankwaso, har sai a wannan lokaci da Gwamna Ganduje ya biya wadannan kudade.
Sunayen sun hada da tsofaffin ministocinsa da suka yi tare daga 2015 zuwa 2019, akwai kuma tsofaffin gwamnoni, tsofaffin Sanatoci da kuma sabbin fuskoki da dama wadanda sune suka fi yawa, kamar yadda Legit.ng ta gano.
Ranar Litinin din nan ne Ikhide Ikheloa, wanda aka fi sani da PA Ikhide, ya caccaki mutanen yankin Afirka akan yadda suka yadda da littafin Bible. Ikhide ya bayyana cewa "Bible rubutu ne kawai na tatsuniyar gizo da koki da wasu...
Joro Olumofin, kwararre a bangaren zamantakewar aure da soyayya, ya wallafa labarin wani mutumi da ya tuntube shi akan zargin da yake yiwa matarsa na cewa sama da sati biyu tana dawowa gida ba tare da dan kamfenta ba, inda shi...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito bankunan guda uku sun hada da Titan Trust Bank Limited, Globus Bank Limited da kuma bankin Musulunci na TAJ Bankin Limited, wanda ya kawo adadin bankunan Musulunci a Najeriya zuwa biyu har da bankin Jai
Mudathir Ishaq
Samu kari