Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Labarin da Legit.ng ke samu yanzu yanzun nan daga kafar yada labarai ta TVC sun tabbatar da cewa an tsinci gawar wani soja a barikin sojojin Mambila da ke birnin tarayya, Abuja. Sojan, da mahukunta suka boye sunansa, ya bar wani
Mu dai mutanen garin Ma'as ba zuwa muka yi ba dama can mu mutanen Bauchi ne, da muna zaune a kan duwatsu ne bamu sakkowa har sai da aka daina sana'ar sayar da bayi sannan muka sakko, daga sakkowarmu zuwa yanzu yafi shekara dari...
Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Hon Bashir Garba Lado Alheri ya bayyanawa manema labarai cewa babbar jam'iya mai mulki ta APC tana son ta yaudareshi bayan tayi amfani dashi ta samu nasara...
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar makafi ta arewa ta yi korafi akan rashin ba su mukamin minista a gwamnatin jam’iyyar Allah Progressives Congress (APC) karkashin jagorancin Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wannan matashin dai ya gamu ne da ajalinsa ne a yayin da yake kokarin daukar rahotanni game da zanga-zangar ‘yan shi’a wadda ta rikide zuwa rikici ranar Litinin a Abuja, . Kafin rasuwarsa, matashin ya kasance yana aiki tare da gid
Kungiyar Jama'atu Izalitil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah JIBWIS, ta shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauka duk wasu matakai mafi dacewa wajen magance tarzomar da 'yan shi'a ke haddasawa a kasar nan.
A kwanakin baya an yi ta yada jita-jitar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai mika sunan fitaccen dan wasan Hausa na Kannywood Ali Nuhu Mohammed a matsayin Ministan matasa da wasanni...
Gbeleye wanda aka boye mazauninsa, ya bayyana gaban kotun ne inda ake tuhumarsa da aikata laifuka dai-dai har guda hudu, laifukan sun hada da; damfara, zamba cikin aminci, karya da kuma sata.
A ranar 17 ga watan Yulin 2019, gwamnatin kasar Amurka ta gabatar da kyautar shekara ga wadanda suka nuna karfin hali da mafi kololuwar gwarzantaka wajen karrama dan Adam ba tare da nuna wariyar akidar addini ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari