Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da alhazai ke shirin fara gudanar da aikin Hajji a kasar Saudiyya, hukumar dake kula da alhazan Najeriya, NAHCON, ta bayyana wasu muhimman bayanai guda 8 game da aikin Hajji da dakin Allah, Ka’abah don amfanin mahajjata.
Kwararrun lafiya na kasar Habasha sun tabbatar da cewa, Mista Odemu ya yi ido biyu da ajali bayan da cutar kajamau wadda ta shahara da karya duk wata garkuwar jiki ta yi masa rikon kazar kuku da a dole sai da ta kai shi ga faduwa.
Sabbin sakatorin kananan hukumomin da gwamnan ya nada sun hada da: Abubakar Bakura (Karamar hukumar Bakura), Rabi’u Pamo ( Anka), Abdulkadir Gora ( Birnin Magaji), Lawali Zugu ( Bukkuyum), Sani Mainasara ( Bungudu), Rabi’u Hussai
Zulekha Hassan na daya daga cikin mambobin majalisar dokokin Kenya. Kakakin majalisar, Hon. Chris Omulele ya bayyana wannan abinda Zulekha tayi a matsayin sabawa doka.
Hukumar kula da harkokin magudanan ruwa ta Najeriya NIHSA (Nigeria Hydrological Services Agency), ta kirayi jihohin kasar nan da su kasance cikin shirin aukuwar ambaliyar ruwa mai yawan gaske a sanadiyar mamakon ruwan sama.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta zabi harshen Hausa cikin harsunan Duniya da za’a dinga gabatar da tunatarwa a cikinsu a babban masallacin Madina, watau Masallacin Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi.
Rundunar Sojan saman Najeriya ta shigo da wasu kwararrun karnuka na musamman guda 21 daga kasar Afirka ta kudu wadanda suka samu horo a kan harkar binciko duk inda aka binne bamabamai
Falana yayi wannan furucin a cikin wata hirar talabijin da akayi da shi a Abuja, inda yake cewa: “ Lokaci na karshe da muka ga irin wannan abu shi ne a shekarar 1948, yayin da kungiyar Zikist ta soma irin wannan zanga-zangar ta ju
Wata mata mai suna Sumayya Jafar ta yi kokarin kashe kanta da kanta ta hanyar rataya ba don komai ba sai domin kawai mijinta ya bayyana mata shirinsa na kara aure, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Mudathir Ishaq
Samu kari