Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar Yansandan Najeriya ta sanar da kama wasu jami’anta guda biyu da laifin satar bindiga kirar AK 47, guda biyu daga ma’ajiyar hukumar Yansanda, wanda kudinsa ya kai naira miliyan 1.7
Da yake ganawa da manema labarai a kan titin Biambo dake kusa da kwanar tsohuwar kasuwar Mami, wurin da aka ce an rushe masallacin, Wike ya ce babu wani ginin Masallaci a wurin, a saboda haka ba a rushe wani gini ba a wurin. "Many
Wata majiya a filin saukar jiragen ta tabbatar da cewa yanzu al'amura sun koma daidai a filin saukar jirgin. Ma'aikatan lafiya sun tabbatar da cewa sun samu sanarwar su kasance cikin shiri domin taimakon wani mutum, mai shekaru 40
Shuwagabannin al’ummar Musulmi na jahar Rivas, Fatakwal, sun yi tir da Allah wadai game da rusa wani sabon Masallacin Juma’a na Rainbow Town dake unguwar Trans Amadi, cikin garin Fatakwal.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin jirgin sama na Haneda da ke Yokohama, kasar Japan domin halartan kasa da kasa na Tokyo akan ci gaban Afrika na bakwai.
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A. Zango ya bayyana cewa mutane hudu ne suka Musulunta a sanadiyar fim dinsa na ahlul Kitabi.
Wannan shi ne karo na biyu kenan da Shugaba Buhari yake halartar irin wannan taron kasancewar ya halarci taron na 6 wato TICAD6 a Nairobi babban birnin Kenya a watan Agustan 2016.
Tsohon gwamnan jahar Sakkwato, Sanata Alu Magatakarda Wammako ya kammala shirye shiryen gina wata katafaren jami’a mai zaman kanta a jahar Sakkwato
“A yanzu haka gwamnatin Kaduna ta ware naira miliyan 800 don baiwa daliban dake karatu a Najeriya tallafi, duk a cikin kasafin kudin shekarar 2019. Daga cikin kudin mun kashe naira miliyan 774, inda muka baiwa N100,000.
Mudathir Ishaq
Samu kari