Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tabbas girma ko shekaru basa hana neman ilimi, wannan kuwa ya tabbata kamar yadda dattijuwa, Hajiya Fatima Kurfi ta tabbatar baya ta samu shaiar kammala karatun digiri na farko yayin da take da shekaru 76 a duniya.
A ranar 23 ga watan Satumba na shekarar 1987 ne gwamnatin tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ta kirkiro jahar Katsina daga cikin jahar Kaduna, wanda hakan yasa a yanzu Katsina ta cika shekaru 32
Wata mata yar shekara 22, Harela Uba ta shiga hannun Yansandan jahar Neja bayan ta shayar da jaririn kishiyarta wanda bai wuce kwanaki 3 a duniya ba kacal gubar fiya fiya, inda take ya zamto matacce
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Emefiele ya bayyana haka ne yayin da yake ganawa da wasu gwamnoni a babban birnin tarayya Abuja ranar Alhamis, 19 ga watan Satumba, inda yace sun raba kudaden ne ga wasu kamfanoni guda 6 ta hannun banku
Gwamnatin jahar Sakkwato ta sanar da biyan kimanin naira miliyan 300 don biya ma daliban jahar kudin jarabawar kammala sakandari na WAEC da NECO na shekarar 2018/2019 wanda hukumomin jarabawar ke binta bashi.
David mai shekaru 26 ya shiga hannun ‘yan sanda ne a kan hanyarsa ta zuwa Uyo. David daya ne daga cikin ‘yan kungiyar shan jini ta Degbam. Kuma daga lokacin da aka kama shi zuwa yanzu rundunar ‘yan sandan ta ce ya sanar da ita bay
Sheikh Gumi ya daura laifin wannan gwamnatin ne a kan manya-manyan ‘yan siyasan kudancin Najeriya, inda ya ce babu abinda gwamnatin Buhari ta yiwa Najeriya in banda jefa mutane cikin talauci.
Kotun sauraran kararrakin zabe dake zama a Sokoto, tayi watsi da karan da ke kalubalantar nasarar Shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar, Bello Isa Ambarura a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 9 ga watan Maris, 2019.
Sanannen abu ne cewa ciwon ciki wani ciwo ne da yake yawan samun mutane da dama a cikin al’umma, sai dai yawancin abinda ke janyo ciwon ciki ba wani babban lamari bane, don haka kana iya maganceshi cikin sauki ta hanyar amfani da
Mudathir Ishaq
Samu kari