Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani jawabi da ta fitar, kakakin rundunar sojojin Najeriya, Kana Sagir Musa, ya ce, "mun yi luguden wuta a wasu maboyar mayakan kungiyar Boko Haram da na ISWAP a yankin Tumbus da ke gefen tekun Chadi, kuma mun kashe da dama daga
Wasu karnuka guda biyu da aka tabbatar sun ci tuwon amalar, su ma sun mutu. Daya daga cikin 'ya'yan matar yana da shekaru 12, shi kuma dayan shekaru 14. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Ekiti, Caleb Ikechukwu, ya tabbatar da fa
Mahaifiyata na kwanciya da saurayina, ko kuma nace saurayinmu. Mahaifina yana nan da ranshi, amma kuma ba shi da lafiya. Na kai mata saurayina suka gaisa bayan ya bayyana cewa zai aureni. Har ce mini yayi shi talaka ne, amma duk..
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa wasu yan ta’addan Boko Haram da suka rage na neman mafaka a gidajen wasu mutane a wasu yankunan jihohin Borno da Yobe.
Wani abun mamaki da ya faru a birnin Cairo na kasar Egypt, yayin da aka kai wani matashin saurayi asibiti bayan ya fara korafi cewa cikin shi na yi masa ciwo. Abubuwan da likitocin suka samo a cikin shi sun bawa kowa mamaki...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a martanin da ya mayar a ranar 11 ga watan Satumbar nan, bayan anyi watsi da kararshi da ya kai gaban kotun sauraron karar...
Wata budurwa mai shekaru 20 Musulma 'yar kasar Guinea, mai suna Grace Koulibaly ta wallafa wani rubutu a shafinta na Facebook akan irin barazanar da take samu na kisa bayan komawarta addinin Kiristanci, inda hakan ya tilasta ta...
Budurwar mai shekara 25 wacce take 'yar asalin jihar Kwara wacce take zaune da mahaifiyarta a Igbekele, dake unguwar Shibiri cikin jihar Legas, an bayyana cewa ta shiga kuncin rayuwa tun bayan lokacin da saurayinta ya mutu, inda..
A Musulunce mace na fita daga gidan mijinta ne idan mijinta ya furta da bakin shi cewa ya sake ta. Idan mace na so mijinta ya sake ta sai ta bi wata hanya wacce addinin musulunci ya shar'anta, inda matar za ta je gaban alkali ta..
Mudathir Ishaq
Samu kari