Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar Legit ta gano jerin mutanen da suka taka rawar gani wajen kwato 'yancin Najeriya. Hakan ya sanya muka ware mutane bakwai da suka yi zarra wajen wannan jan aiki na kwato Najeriya daga hannun turawa...
A yayin da aka fara gudanar da al'amuran bikin tuna wa da cikar Najeriya shekaru 59 da samun 'yanci, Legit.ng ta kawo muku wasu jerin muhimman abubuwa 11 a kan Najeriya da ya kamata duk dan kasa ya sani. 1. Najeriya ce kasa ta 32
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta taya kasar Najeriya murna akan zagayowar ranar yancinta karo na 59. Jam'iyyar ta kuma lissafo wasu nasarori da gwamnatin shugaba Buhari ta samu.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, gwamnan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Litinin, ya ce wannan yunkuri na kan tafarkin kundin tsarin mulkin kasa wanda ya ba shi damar yin afuwa ga masu laifi.
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya amince da biyan kudin sallama ga rukuni na biyu na wadanda suka yi ritaya mutum 1,000 tsakanin 2013 zuwa yanzu.
A yayin zantawa da kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Lahadi cikin birin Abuja, Georage ya ce za'a samu babban kaso na rangwamin kalubalai da kasar nan ta ke fuskanta matukar an dage wajen samar da aikin yi ga matasa.
Ita 'yar uwa ta ma'aikaciyar banki ce, ni kuma yanzu haka ina aiki ne a dakin gwaje-gwaje. Ni ce mai kula da yaran 'yar uwa ta, 'yar uwa ta bata son jin maganar zan bar gidansu wata rana, saboda jin dadin zama da ni da take yi.
Wani sakataren dindindin mai ritaya a ma'aikatar harkokin Neja Delta Aminu Aliyu Bisalla, na daya daga cikin manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya 82 da aka karrama a sanadiyar kwazon aiki kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Mrs Anthony yayin ganawa da manema labarai a ranar Lahadi, 29 ga watan Satumban 2019, ta misalta marigayi Alhaji Baba a matsayin mutum mai tsayuwa bisa gaskiya kuma daya daga cikin kwararrun ma'aikata na hukumar.
Mudathir Ishaq
Samu kari