Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yawa daga cikin jaruman fina-finai na kudancin Najeriya na Nollywood mata sun canja addini daga Kiristanci suka dawo addinin Musulunci. Wadannan jarumai mata dai duka suna da dalilansu na barin addinin Kiristancin suka dawo...
Wata budurwa ta dauko hayar wani mawaki wanda ya girmeta da shekaru 23 yayi mata waka a wajen bikinta, sai dai kuma wani abu da ya faru ya baiwa kowa mamaki, yayin da ta tsunduma cikin kogin soyayyar shi...
Duk da kullaliyar dangantaka dake tsakanin Najeriya da kasar Saudiyya, amma sai gashi a cikin sunayen da kasar ta fitar na kasashen da za ta dinga bawa mutanensu Visa idan sun isa kasar babu Najeriya a ciki...
Jarumin ya fadi dalilinsa ne a cikin wani faifan bidiyo mai tsawon minti tara da ya wallafa a shafinsa na instagram inda yake cewa abokan aikinsa na yi masa hassada.
An yankewa wani manomi a jihar Legas mai suna Yesiru Onajobi hukuncin shekara 10 a gidan yari, bayan an kama shi da laifin yiwa 'yarshi mai shekaru goma sha hudu fyade. Alkalin babbar kotun dake jihar Legas mai shari'a Sule...
Wata mata da aka kama da lifin satar jarirai mai suna Oluwatoyin Lasisi, ta dora alhakin wannan laifi nata akan wani ciwo da take fama dashi shekara da shekaru. Matar wacce take ofishin 'yan sanda na jihar Oyo, an kama ta da...
Jami’an yan sandan jihar Ondo sun kama wani mutum mai suna Ojo Daniyan, kan zargin aikata kisan kai. An zargi Daniyan da cinna wa matarsa, Dorcas wuta a hanyar Irese, Akure, jihar Ondo, a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba.
Wani dan shekara 30 mai suna Iorwuese Kpila, Shugaban kungiyar wasu fitinannun makasa, masu garkuwa da mutane da kuma yan fashi da makami, wadanda ke ta’addanci a tsakanin karamar hukumar Ushongo na jihar Benue, a ranar Juma’a, 27
Abubuwa da dama sun faru tun bayan kafuwar masana'antar fina-finai ta Kannywood fiye da shekaru ashirin da suka gabata. Sai dai akwai fitattun abubuwa da suka fi janyo kace-nace musamman a 'yan shekarun baya-bayan nan...
Mudathir Ishaq
Samu kari