Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun kawo cewa wani dan bautar kasa, a karamar hukumar Bebeji dake jihar Kano, ya yiwa wani yaro duka har lahira a daren ranar Alhamis.
Yanzu haka wani hoto wata tsohuwa ne yake ta yawo a shafukan sada zumunta, inda aka ganta a bakin wani shagon sayar da kaya tana yin bara ga irin mutum-mutumin nan da ake yin tallar kaya da shi tunaninta mutum...
An kori wani babban likitan mata a kasar Portugal bayan wata mata mai ciki ta haifi jariri babu ido, hanci da kuma wasu bangarori na kokon kansa. Iyayen wannan jariri dai mai suna Rodrigo ba san da cewa dan nasu yana da wannan...
Wata makarantar firamare a jihar Cross River ta zamo abar kwatance a wajen wata kungiya, bayan an gano cewa daliban makarantar suna daukar karatu a ajin bukka. Lydia Yegraowo Okache da Godwin Onah suna daga cikin 'yan wannan...
Babban lauyan Najeriya, kuma ministan shari’a, Abubakar Malami yayi wata ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan da kuma kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila tare da wasu shuwagabannin majalisun biy
Majalisar dokokin jahar Gombe ta umarci diyar tsohon gwamnan jahar Gombe, Sanata Danjuma Goje ta ‘rusuna ta tafi’ a yayin da ta bayyana a gabansu domin yan majalisar su tantanceta don zama kwamishina.
A makon da ya gabata ne jarumi Adam A Zango yayi wani furuci a lokacin da yaje wajen wani taro na masoyansa a jihar Kano, inda yake cewa; "Ko wane shege da shegiya a masana'antar mu kune gatansa." Wannan furuci da jarumin yayi...
Hukumar 'yan sanda ta Hadaddiyar Daular Larabawa sun gama shiri tsaf domin tarkato kan karuwai masu zaman kansu a kasar, bayan sun samu gawar wani Balarabe da ya mutu a lokacin da yake zina da wata karuwa a Otel...
Wani matashin saurayi dan shekara goma sha tara (19) mai suna Izunwa Justin Chinedu, wanda ya fito daga kauyne Amurie Omanze dake karamar hukumar Isu cikin jihar Imo, ya kera wata sabuwar mota...
Mudathir Ishaq
Samu kari