Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministan shari'a, Abubakar Malami da ya duba matsalar Ibrahim Ibrahim, malamin Najeriya da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Saudi Arabia.
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Uche Secondus ya zargi fadar shugaban kasa da matsa wa kotun koli da ta kwace kujerun gwamnonin jihohin Sokoto, Bauchi, Adamawa da Benuwa a hukuncin da zata yanke a ranar Litinin mai zuwa.
Wani mutum mai shekaru 55 ya rasa ran shi bayan da wata kaza daure da wuka mai kaifi ta soke shi a ciki yayin fada a wata liyafar dare a Indiya. Anyi fadan ne a kauyen Pragadavaram dake Yammacin Godavari a jihar Andhra Pradesh...
Donald Trump shugaban kasar Amurka ya dau kwararrun lauyoyi da zasu kare shi a gaban majalisar dattijan kasar. Ken Starr da Robert Ray da suka yi shari'ar tsohon shugaba Bill Clinton da kuma Alan Dershowitz da ya kare dan...
Rundunar 'yan sandan jihar Delta a ranar Juma'a sun tabbatar da mutuwar wani mutum a wani otal dake yankin Ibusa. Kakakin 'yan sandan hukumar, DSP Onome Onovwakpoyeya ta sanar da manema labarai a garin Asaba cewa lamarin ya faru..
Wata mata ta shiga kunci da kunar rai saboda ita mummuna ce. Kamar yadda tace, ta auri mijinta ne a lokacin yana makaho amma yanzu da ya samu waraka daga makanta, sai ya bukaci saki. Ga labarin dalla-dalla...
Malaman Kimiyya da suka gudanar da bincike kan alaka dan Adam da dabbobi, sun gano cewa kiwata mage na kara wasu abubuwa da dama ga lafiyar dan adam. Zama da mage a gida na kara karsashin zamantakewar mutum tare da kara yawan...
Shugaban IPOB ya sanar da cewa zai halarci birne iyayenshi da za a yi a ranar 14 ga watan Fabrairu na wannan shekarar. Kanu, wanda yayi maganar ta bakin kakakin IPOB, Emma Powerful yace za a birne su ne kamar yadda al'adar...
A ranar Juma'a ne wani alkalin kotun majistare dake Legas ya bukaci a adana mishi Stella Olowofoyekun mai shekaru 35 a gidan gyaran hali. An zargi Stella ne da sukar makwabcinta da fasasshiyar kwalba wacce tayi ajalin shi...
Mudathir Ishaq
Samu kari