Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mutum dan asalin kasar Zimbabwe ya shiga rudani da tashin hankali bayan sirikar shi ta bijiro da bukatarta mai ban mamaki gare shi. Mutumin mai suna Manfred ya koka da yadda matar shi ta shirya da mahaifiyarta don ta kwanta..
Karuwai sun koka a kan yadda sanyi ke tilasta su zaman gida wanda hakan ke sa su rasa kwastomomi masu lalata dasu su biya kudi. Wasu daga cikin karuwan da suka tattauna da jaridar Tribune Online sun ce yanayin sanyin nan ya rage..
Wata mata mai suna Tife daga jihar Oyo ta bayyana yadda mahaifinta ke biyanta kudi don ya kwanta da ita. Tife wacce ta samu gurbin karatu a jami'a, ta sanar da wata mai bada shawara ne wannan lamarin don neman mafita a kan...
Aliko Dangote, hamshakin mai kudin Afirka ya ce in ya hadu da 'yan Najeriya, bukatarsu hoto kawai da shi a maimakon su tambaye shi kudi. Dangote ya sanar da hakan ne a hirar da aka yi dashi a kan rayuwar shi, dukiyar shi da kuma..
Sabon gwamnan jam’iyyar APC, kuma gwamnan jahar Imo, Hope Uzodinma ya bayyana cewa manufar wadanda suka shirya zanga zangar jam’iyyar PDP a babban birnin tarayya Abuja shi ne su kifar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya gwamnonin jam’iyyar APC guda biyu murnar nasarar da suka samu a gaban kotun koli game da tirka tirkan shari’ar zaben su da suka yi ta fama da shi.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayar da umarnin fara aiki da tsarin ilimi kyauta a jahar Kaduna tun daga matakin makarantun firamari har zuwa makarantun sakandari daga ranar Litinin, 20 ga watan Janairu.
Kira ga jama’a, ya zama wajibi kowa ya dinga rokon Allah Ya shiga tsakaninsa da mugu, a nan wani matashi dan shekara 29 ne ya halaka budurwarsa yar shekara 20 bayan ya dirka mata ciki, inda yace ya yi hakan ne don gudun jin kunyar
An haifi Farfesa Aminu Mohammed Dorayi a Kano a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1942. Mahaifinsa ma'aikacin asibiti ne ya yi aiki tare da Turawa. Mahaifinsa tare da wasu Turawa suka kafa tsohon asibitin garin Kano mai suna 'Kano City
Mudathir Ishaq
Samu kari