Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami’an ‘yan sandan kasar AMurka na farin kaya sun kama wani mutum mai shekaru 25 mai suna Roger Hedgpeth. Roger dai dan asalin Brandon ne na Florida kuma an kama shi ne da wuka wacce ya dauka da niyyar kasha shugaban kasa Donald
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya dakatar da shugaban hukumar kudin shiga ta jihar. A takardar da babban mataimakin gwamnan na musamman, Isma'ila Uba Misilli ya fitar, ya ce ana bukatar dakataccen shugaban, Salisu Adam
Wadannan alkalumma sun tabbatar da cewa barnar da Corona Virus ta yi ya haura wanda cutar SARS ta yi a lokacin da ta zama annoba a tsakanin shekarar 2002 da 2003, koda yake dai kungiyar kiwon lafiya ta duniya, WHO, ta ce cutar da
A ranar Juma’a, 7 ga watan Fabrairu ne rundunar sojin Najeriya ta yankewa wasu sojoji uku hukuncin zaman gidan yari a kan laifin kisan kai. Sojojin da aka yankewa hukuncin sun hada da Manjo Akeem Oseni, manjo Ogbemudia Osawe da La
Shugaban massu rinjaye na majalisar wakilai, Alhassan Ado-Doguwa, ya kushe masu kalubalantarsa a kan nuna matansa da yayi a majalisar tare da sanar da cewa yana da 'ya'ya 27. Ado-Doguwa, wanda ya ce yana daga cikin sunnar Annabi a
Shugaban jam'iyyar PDP ta kasa, Prince Uche Secondus zai bayyana a gaban wata babbar kotun jihar Legas a yau Litinin. Zai bayyana ne saboda karar da aka shigar mai kalubalantar bayyanar Deji Doherty a matsayin shugaban jam'iyyar a
Shugaban kwamitin majalisar dattawan Najeriya mai kula da rundunar Sojan kasa, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa a yanzu dakarun rundunar Sojan kasa suna bin mayakan yan ta’addan Boko Haram har zuwa sansanoninsu domin gamawa dasu.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wani samame da ake tunani kamar harin ramuwa ce biyo bayan ta’adin da dakarun rundunar Yansandan Najeriya suka yi musu a makon data gabata inda suka kashe sama da yan bindiga 250 a jahar Kadu
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina ta sanar da kama wasu babura guda 320 tare da yan Achaba 186 biyo bayan kaddamar da dokar haramta aikin babur a cikin garin Katsina a tsakanin wasu lokutta da gwamnatin jahar ta kir
Mudathir Ishaq
Samu kari