Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
A taron da shugaba Buhari yayi da gwamnoni, ya zauna tsaf ya saurari korafi daga yankuna 6 dake kasarnan, daga bakin gwamnoni, akan harkokin tsaro dake addaba.
Kungiyar ASUU ta shiga yajin aiki tun watan Mayun wannan shekarar sakamakon ƙin biyan haƙkoƙinsu da sakin kuɗaɗen gyare-gyare da batun shiga sabon tsarin biyan
Jam'iyyar APC ce take da alhakin tsayar da dan takarar shugabancin kasa na watan Yunin 2023, kamar yadda majiya daga jam'iyyar ta tabbatar wa da Daily Trust.
A ranar Lahadi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanar da cewa zaben kujerar dan majalisar jiha na mazabar Bakura bai kammalu ba baya soke sakam
An kama wani direban mota, Fred Onwuche, saboda amfani da tabarya wurin ji wa wani jami'in LASTMA ciwo a Kosoko Rasak, wuraran Jakande a Lekki jihar Legas.
Wani magidanci dan kasar Italiya mai suna Forrest Grump an tsince shi yana tsaka da tafiya a yankin Adriatic coast da ka kasar Italiya,jaridar Daily Trust tace.
Femi Adesina, mai ba wa shugaban kasa shawara na musamman a kan yada labarai, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa gwamnonin jihohi 36 cewa mulkinsa.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP, wacce ke haɗe da ƴan jihadin ƙungiyar IS a jihar Borno, sun sheƙe sojoji goma tare da yin garkuwa da ɗaya daga cikinsu, ka
Amma Obasanjo a cikin wani jawabi da mai taimaka masa wajen yaɗa labarai, Kehinde Akinyemi, ya fitar bayan wata ganawa a ranar Laraba, ya ce bai halarci zaman s
Mudathir Ishaq
Samu kari