Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Mazauna kananun hukumomin Gudu da Tangaza dake jihar Sokoto, sun koka akan yadda al'amuran 'yan bindiga suka takura su har suka kaiga neman wurin rabewa kasar.
'Yan sandan jihar Bayelsa, sun kama wata Eniye Zuokemefa Peter, bisa zargin kashe mijinta, Enebraye Zuokemefa Peter, wanda malami ne a kwalejin ilimin Bayelsa.
Wani dan Najeriya yayi wata wallafa a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Twitter wanda ya janyo cece-kuce. Mutumin yace mutum zai iya yin aure idan yana.
Wata mata ta maka saurayinta a kotu sakamakon bata mata lokaci, duk da shekarunsu 8 tare amma ya gaza aurenta.Ngoma ta sanar da wata kotu a Zambia cewa ta gaji.
Amma shugaban jam'iyyar ya ƙaryata yadda abin baƙincikin ya faru,inda yace hayaniyar jama'a ce ta tashe shi daga barci,kuma da ya buƙaci ba'asi sai aka gaya mas
Da ya ke magana da manema labarai ranar Litinin, Nick Dazang, darektan sashen wayar da kan ma su zabe da yada labarai a INEC, ya ce an samu ma'aikatan cikin kos
Sama da shekaru kenan muna sanarwar jan kunne da gargaɗar jama'a kan kada su siya, ko su siyar, ko su saka kansu cikin dukkan wata hada-hada ko cinikayyar malla
Da ya ke magana da manema labarai bayan kammala taron, Sanata Sani ya bayyana cewa ya na aiki a kan kudirin neman sake fasalin 'yan sanda domin fuskantar kaluba
Kazalika, shugaba Buhari, a cikin wata wasikar daban, ya nemi majalisar dattijai ta amince da nadin Mista Bello Hassan a matsayin manajan darekta a hukumar NDIC
Mudathir Ishaq
Samu kari