Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An yi wa wani ango duka a wajen bikinsa bayan matarsa ta farko ta sanar da amaryara cewa yana da mata biyu. A take kuwa angon Asif Rafiq Siddiqi ya sha duka da mari daga wajen mahalarta bikin. Dangin amaryarsa inda suka yaga mas
Kwamishinan 'yan sandan jihar Borno, Mohammed Aliyu, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewa jama'a ne suka kama matashin ranar 7 ga watan Fabrairu. A cewar kwamishinan, binciken rundunar 'yan sanda ya nuna cewa
Tashin hankali da tashin-tashina sun barke bayan wani mutum mai suna Emeka ya saki wasu bidiyo na batsa da ya nada na wasu 'yan mata da matan aure da ke Jos, jihar Filato. An gano cewa mutumin na zama ne a yankin Rayfield da ke Jo
Shugaban kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi barazanar kashe babban malamin Ahlussunnah, kuma ministan sadarwa, Isa Ali Pantami da fitaccen mai fashin baki a kan kungiyar Boko Haram, Audu Bulama Bukarti.
Wani sabon ango mai suna Chidubem ya saki matarsa mai suna Vivian Chidinma bayan wani tsokaci da tayi a kan yadda mata zasu kasha mazansu masu cin amana a saukake. A wani tsokaci da Chidubem ya ga matarsa tayi a wani dandali a kaf
A cikin takaitaccen faifan bidiyo da hotunan da hadimin shugaban Buhari mai suna Buhari ya Sallau ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Sheikh Bauchi ya yi wa shugaba Buhari da kasa addu'o'in samun zama lafiya da karin yalwar arziki.
Rukayyatu Fatahu Umar ta zamo daya cikin yara Musulmai kanana a duniya da suka haddace Al-Qur'ani mai girma. Jikar babban malami ce, Sheikh Dahiru Usman Bauchi daga diyarsa mai suna Sayyada Maimunatu Sheikh Dahiru Usman.
Wani shida, Shafi'u Suleiman, ya ce daga cikin mutanen da suka mutu a cikin motar akwai wata amarya da kawayenta da wasu matan aure da zasu raka ta dakin mijinta bayan kammala shagalin biki. A cewar shaidar, amaryar da daya daga
Ministan kudi, kasafi da tattali, Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya ta hannun BoI ta aminta da fitar da biliyan bakwai a karkashin masana'antun nishadi. Ahmed ta sanar da hakan ne a taro shekara na Greeners Business to Business
Mudathir Ishaq
Samu kari